Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FEDERAL GOVERNMENT SUSPENDS PROPOSED WAEC, NECO REGISTRATION FEE HIKE

    July 13, 2026

    FG: FANNIN MA’ADANAI YA JAWO JARIN DALA BILIYAN 3 CIKIN SHEKARU UKU

    June 18, 2026

    GWAMNATIN TARRAYYA TA MUSANTA SHIRIN SOKE HUKUMAR NBAIS

    June 18, 2026

    DEMOCRACY DAY SPEECH: OUR GENERATION MUST SECURE PROSPERITY 

    June 12, 2026

    Senator Barau Reaffirms ECOWAS Parliament’s Commitment to Regional Unity at Commissioning of New ECOWAS Headquarters

    July 3, 2026

    DA DUMI-DUMI: Starmer ya yi Murabus Daga Mukamin Firaministan Birtaniya

    June 22, 2026

    NETANYAHU YA SHA ALWASHIN HANA IRAN MALLAKAR MAKAMIN NUKILIYA

    June 13, 2026

    Girgizar Ƙasa Mai Ƙarfi Ta Hallaka Mutane a Philippines, Ana Fargabar Tsunami a Wasu Ƙasashe

    June 8, 2026

    KANO RECORDS REVENUE SURGE AS DIGITAL LAND SYSTEM RAISES MONTHLY EARNINGS TO ₦750 MILLION

    August 3, 2026

    Waiya Reaffirms Kano Government’s Commitment to Community-Led Security, Peacebuilding

    August 3, 2026

    WAIYA YA JADDADA MUHIMMANCIN HAƊIN GWIWA TSAKANIN AL’UMMA DA GWAMNATI WAJEN INGANTA TSARO A JIHAR KANO

    August 3, 2026

    Kosan Waka Dies at 47 as Gov. Yusuf Mourns Renowned Political Singer

    August 2, 2026
  • Business

    KASEDA TA GUDANAR DA SHIRIN WAYAR DA KAI GA MSMEs KAN KA’IDOJIN NAFDAC A JIHAR KATSINA

    June 12, 2026

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026
  • Education

    KANO PRIVATE SCHOOLS BOARD SUSPENDS 10% STATUTORY TAX PENDING FRESH ASSESSMENT

    August 1, 2026

    2027 PRESIDENCY: TINUBU DECLARES UNIVERSITY DEGREE, LEAVES OUT PRIMARY, SECONDARY EDUCATION

    August 1, 2026

    Governor Abba Kabir Yusuf, Education Minister Commission New Girls’ Secondary School in Kumbotso

    July 22, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Umarci Jami’ar Azman Ta Gabatar da Takardun Gini Ko Ta Fuskanci Rufe Makarantar

    June 23, 2026

    Kano Govt Reaffirms Commitment to Children’s Welfare at International Children’s Day Celebration

    June 14, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    NORTH-WEST DEVELOPMENT COMMISSION TEAMS UP WITH DALA ORTHOPAEDIC HOSPITAL TO EASE MEDICAL COSTS

    August 1, 2026

    Kano Government Targets Maternal Mortality with 484 New Mini-Ambulances for Rural Wards

    June 19, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Sayi Ƙananan Motocin Asibiti 484 Domin Taimaka wa Mata Masu Juna Biyu – Kwamishinan Lafiya

    June 19, 2026

    SHAYAR DA NONON UWA ZALLA NA KARE YARA DAGA CUTUTTUKA — KWAMISHINAN LAFIYA

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Asibitocin Kano Ta Tsaurara Matakai Kan Rashin Zuwa Aiki bisa Jadawalin Ayyuka

    June 11, 2026
  • Politics

    SANATA RUFAI SANI HANGA YA FICE DAGA JAM’IYYAR NDC

    August 3, 2026

    KWANKWASIYYA-SHEKARAU UNITY FORUM REBRANDS, DECLARES TOTAL SUPPORT FOR GOVERNOR ABBA KABIR YUSUF AHEAD OF 2027

    July 21, 2026

    Governor Abba Kabir Yusuf Declares Murtala Sule Garo as 2027 Deputy Governorship Running Mate

    July 13, 2026

    APC zata Bayyana Shettima a Matsayin Mataimakin Takarar Tinubu na 2027

    July 10, 2026

    TSOFAFFIN SHUGABANNIN ƘANANAN HUKUMOMI DA KANSILOLI SUN BAYYANA GOYON BAYANSU GA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF

    July 10, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » Sufeton ’Yan Sandan Najeriya Ya Haramta Wa Jami’ai Yin Bidiyo Da Hira A Kafafen Sada Zumunta Ba Tare Da Izini Ba
Security

Sufeton ’Yan Sandan Najeriya Ya Haramta Wa Jami’ai Yin Bidiyo Da Hira A Kafafen Sada Zumunta Ba Tare Da Izini Ba

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaJune 23, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link
Mutawakkilu Ibrahim Idris
Sufeton ’Yan Sandan Najeriya Ya Haramta Wa Jami’ai Yin Bidiyo Da Hira A Kafafen Sada Zumunta Ba Tare Da Izini Ba
Mutawakkilu Ibrahim Idris
Sufeton ’Yan Sandan Najeriya Ya Haramta Wa Jami’ai Yin Bidiyo Da Hira A Kafafen Sada Zumunta Ba Tare Da Izini Ba

Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya bayar da umarnin hana jami’an rundunar yin hira, bidiyo ko wallafa wasu abubuwan da suka shafi aikin ’yan sanda a kafafen sada zumunta ba tare da izini daga hukumomin da suka dace ba.

 

A wata takarda mai dauke da kwanan watan 22 ga Yuni, Sufeton ya bayyana cewa an haramta wa jami’an ’yan sanda kirkirar bidiyo ko shirye-shiryen nishadi domin samun kudaden shiga ta kafafen sada zumunta kamar TikTok, Facebook, Instagram da YouTube, musamman idan suna sanye da kayan aiki na rundunar ko suna cikin ofisoshin ’yan sanda.

 

Ya gargadi cewa duk jami’in da aka samu da karya wannan umarni zai fuskanci matakan ladabtarwa da suka hada da dakatar da albashi, rage matsayi, kora daga aiki, ko kuma gurfanar da shi a gaban kotu gwargwadon laifin da ya aikata.

Haka kuma, umarnin ya hana jami’an yin tsokaci a kafafen sada zumunta kan harkokin cikin gida na rundunar, da suka hada da bincike, horo, canja wurin aiki da sauran muhimman ayyukan ’yan sanda.

 

Sufeton ya kuma hana jami’an karbar tallafi ko yin tallan kamfanoni da sunan rundunar ’yan sanda ba tare da sahalewar hukumomi ba.

 

Domin tabbatar da bin wannan sabon tsari, an dorawa kwamishinonin ’yan sanda, kwamandoji da jami’an DPO alhakin sa ido kan jami’ansu. Ya ce duk shugaban da ya gaza sanya ido ko bayar da rahoton keta wannan doka zai iya fuskantar hukuncin dakatarwa ko rage matsayi.

 

Bugu da kari, Sashen FIB da X-Squad na rundunar za su ci gaba da sanya ido a kafafen sada zumunta domin gano jami’an da suka karya wannan umarni.

 

Sufeton ’yan sandan ya jaddada cewa wannan umarni ya fara aiki nan take a dukkan rundunonin ’yan sanda da ke fadin Najeriya.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticleGwamnatin Kano Ta Umarci Jami’ar Azman Ta Gabatar da Takardun Gini Ko Ta Fuskanci Rufe Makarantar
Next Article AIG ZONE ONE PLEDGES SUPPORT FOR KANO SAFE CORRIDOR PEACE INITIATIVE

Related Posts

Vice President Shettima Reaffirms Tinubu Administration’s Commitment to Strengthening Nigeria’s Armed Forces

July 6, 2026

CP Bakori Strengthens Security at Police Academy, Intensifies Kano–Maiduguri Highway Patrols

July 3, 2026

Nigerian Army Graduates Over 8,000 New Soldiers at Newly Established Osogbo Training Depot

June 27, 2026

YAN BINDIGA SUN KAI HARI A SOKOTO, SUN KASHE LIMAN DA WASU UKU TARE DA YIN GARKUWA DA MUTANE SHIDA

June 25, 2026

KWASTAM TA KAMA HARAMTATTUN KAYAYYAKI NA NAIRA MILIYAN 273.6 A CROSS RIVER

June 24, 2026

Rundunar ‘Yan Sandan Kaduna Ta Kama Mutane Kan Kisan Wata Mata a Maraban Jos

June 23, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

KANO RECORDS REVENUE SURGE AS DIGITAL LAND SYSTEM RAISES MONTHLY EARNINGS TO ₦750 MILLION

By Brown Pigeon MediaAugust 3, 2026

– Abba Ka Cika Gwarzo… By Abba Anwar Land administration, safety and…

SANATA RUFAI SANI HANGA YA FICE DAGA JAM’IYYAR NDC

August 3, 2026

Waiya Reaffirms Kano Government’s Commitment to Community-Led Security, Peacebuilding

August 3, 2026

WAIYA YA JADDADA MUHIMMANCIN HAƊIN GWIWA TSAKANIN AL’UMMA DA GWAMNATI WAJEN INGANTA TSARO A JIHAR KANO

August 3, 2026

Kosan Waka Dies at 47 as Gov. Yusuf Mourns Renowned Political Singer

August 2, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.