Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FEDERAL GOVERNMENT SUSPENDS PROPOSED WAEC, NECO REGISTRATION FEE HIKE

    July 13, 2026

    FG: FANNIN MA’ADANAI YA JAWO JARIN DALA BILIYAN 3 CIKIN SHEKARU UKU

    June 18, 2026

    GWAMNATIN TARRAYYA TA MUSANTA SHIRIN SOKE HUKUMAR NBAIS

    June 18, 2026

    DEMOCRACY DAY SPEECH: OUR GENERATION MUST SECURE PROSPERITY 

    June 12, 2026

    Senator Barau Reaffirms ECOWAS Parliament’s Commitment to Regional Unity at Commissioning of New ECOWAS Headquarters

    July 3, 2026

    DA DUMI-DUMI: Starmer ya yi Murabus Daga Mukamin Firaministan Birtaniya

    June 22, 2026

    NETANYAHU YA SHA ALWASHIN HANA IRAN MALLAKAR MAKAMIN NUKILIYA

    June 13, 2026

    Girgizar Ƙasa Mai Ƙarfi Ta Hallaka Mutane a Philippines, Ana Fargabar Tsunami a Wasu Ƙasashe

    June 8, 2026

    Waiya Celebrates Nigeria’s 66th Independence Anniversary, Calls for Unity and Peace

    October 1, 2026

    Fatahu Yakasai and the Question of Responsibility: Kano Cannot Afford a Repeat

    September 30, 2026

    NIGERIAN DEMOCRACY WORKING GROUP URGES RESTRAINT OVER REPORTED KANO RALLY

    September 30, 2026

    KANO AT A CRITICAL TURNING POINT: TRADITIONAL AUTHORITY MUST NOT COLLIDE WITH CONSTITUTED AUTHORITY

    September 30, 2026
  • Business

    KASEDA TA GUDANAR DA SHIRIN WAYAR DA KAI GA MSMEs KAN KA’IDOJIN NAFDAC A JIHAR KATSINA

    June 12, 2026

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026
  • Education

    WAIYA URGES STUDENTS TO UPHOLD DISCIPLINE, PATRIOTISM AT INDEPENDENCE ANNIVERSARY

    October 2, 2026

    WAIYA COMPLETES PhD VIVA VOCE, EARNS NEW ACADEMIC DISTINCTION

    September 22, 2026

    Gov. Yusuf Reaffirms Education Priority, Commends Al-Istiqama University’s Impact

    September 19, 2026

    KANO RANKS FIRST IN EDUCATION SPENDING, SECOND IN CLIMATE GOVERNANCE

    September 13, 2026

    KANO GOVERNMENT INAUGURATES 14-MEMBER COMMITTEE TO OVERSEE HANDOVER OF SORTED RANO FACILITIES TO FEDERAL POLYTECHNIC

    September 11, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    NORTH-WEST DEVELOPMENT COMMISSION TEAMS UP WITH DALA ORTHOPAEDIC HOSPITAL TO EASE MEDICAL COSTS

    August 1, 2026

    Kano Government Targets Maternal Mortality with 484 New Mini-Ambulances for Rural Wards

    June 19, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Sayi Ƙananan Motocin Asibiti 484 Domin Taimaka wa Mata Masu Juna Biyu – Kwamishinan Lafiya

    June 19, 2026

    SHAYAR DA NONON UWA ZALLA NA KARE YARA DAGA CUTUTTUKA — KWAMISHINAN LAFIYA

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Asibitocin Kano Ta Tsaurara Matakai Kan Rashin Zuwa Aiki bisa Jadawalin Ayyuka

    June 11, 2026
  • Politics

    WAIYA RECEIVES AHMAD S. ARUWA ON COURTESY VISIT

    September 29, 2026

    Dan Agundi Congratulates 21 New Kano Special Advisers, Urges Commitment to APC’s Success

    September 26, 2026

    KOTU TA SOKE TSAYAR DA PANTAMI A MATSAYIN ƊAN TAKARAR PDP A GOMBE

    September 24, 2026

    BARAU, ABBA AND THE NEW POLITICAL REALITY: WHY THE NOISE FROM SIDELINES WILL NOT DEFINE THEM.

    September 19, 2026

    𝟱𝟬 𝗠𝗔𝗝𝗢𝗥 𝗔𝗖𝗛𝗜𝗘𝗩𝗘𝗠𝗘𝗡𝗧𝗦 𝗢𝗙 𝗣𝗥𝗘𝗦𝗜𝗗𝗘𝗡𝗧 𝗕𝗢𝗟𝗔 𝗔𝗛𝗠𝗘𝗗 𝗧𝗜𝗡𝗨𝗕𝗨

    September 18, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » KOTU TA SOKE TSAYAR DA PANTAMI A MATSAYIN ƊAN TAKARAR PDP A GOMBE
Politics

KOTU TA SOKE TSAYAR DA PANTAMI A MATSAYIN ƊAN TAKARAR PDP A GOMBE

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaSeptember 24, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link
Mutawakkilu Ibrahim Idris
KOTU TA SOKE TSAYAR DA PANTAMI A MATSAYIN ƊAN TAKARAR PDP A GOMBE
Mutawakkilu Ibrahim Idris
KOTU TA SOKE TSAYAR DA PANTAMI A MATSAYIN ƊAN TAKARAR PDP A GOMBE

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Jihar Gombe ta soke tsarin da aka bi wajen tsayar da Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami a matsayin ɗan takarar Jam’iyyar PDP na kujerar Gwamnan Jihar Gombe a zaɓen 2027.

Kotun ta kuma umarci Jam’iyyar PDP da ta gudanar da sabon zaɓen fidda gwani, tare da bin ƙa’idojin jam’iyyar da kuma tanade-tanaden dokokin zaɓe da suka dace.

Mai Shari’a Amina Aliyu Mohammed ce ta bayar da umarnin a ranar Alhamis, yayin da take yanke hukunci kan ƙarar da wani mai neman tikitin gwamna a PDP, Usman Aliyu Garry, ya shigar yana ƙalubalantar tsarin da ya kai ga tsayar da Pantami a matsayin ɗan takarar jam’iyyar.

Garry ya nemi kotun da ta soke zaɓen Pantami, yana mai cewa PDP ba ta gudanar da ingantaccen zaɓen fidda gwani ba, bisa tanade-tanaden kundin tsarin mulkin jam’iyyar da kuma dokokin zaɓe.

A hukuncin da ta yanke, kotun ta umarci PDP da ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani na gwamna, tare da tabbatar da cewa an bi dukkan ƙa’idojin da doka da kundin tsarin jam’iyyar suka tanada.

Hukuncin ya biyo bayan dage shari’ar tun watan Yuli, bayan lauyoyin ɓangarorin da abin ya shafa sun gabatar da hujjoji da rubuce-rubucensu na ƙarshe a gaban kotun.

Pantami, wanda ya taɓa zama Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, ya fice daga Jam’iyyar APC zuwa PDP ne bayan APC ta tsayar da Jamilu Gwamna a matsayin ɗan takararta na gwamnan Jihar Gombe a zaɓen 2027.

Sai dai, Jam’iyyar PDP da Pantami sun ƙalubalanci ƙarar. Lauyan Pantami ya bayyana cewa wanda yake karewa ya fice daga APC ne a ranar 19 ga Mayun 2026, kafin ya shiga tsarin zaɓen fidda gwani na PDP.

A nata ɓangaren, PDP ta roƙi kotun da ta yi watsi da ƙarar da aka shigar.

Sai dai hukuncin kotun ya umarci jam’iyyar da ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani, bisa bin tanade-tanaden dokokin jam’iyyar da dokokin zaɓe.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticleWAIYA’S PhD ACHIEVEMENT EARNS PRAISE FROM SCIAN KANO
Next Article KOMC CONGRATULATES WAIYA ON SUCCESSFUL COMPLETION OF PhD PROGRAMME

Related Posts

WAIYA RECEIVES AHMAD S. ARUWA ON COURTESY VISIT

September 29, 2026

Dan Agundi Congratulates 21 New Kano Special Advisers, Urges Commitment to APC’s Success

September 26, 2026

BARAU, ABBA AND THE NEW POLITICAL REALITY: WHY THE NOISE FROM SIDELINES WILL NOT DEFINE THEM.

September 19, 2026

𝟱𝟬 𝗠𝗔𝗝𝗢𝗥 𝗔𝗖𝗛𝗜𝗘𝗩𝗘𝗠𝗘𝗡𝗧𝗦 𝗢𝗙 𝗣𝗥𝗘𝗦𝗜𝗗𝗘𝗡𝗧 𝗕𝗢𝗟𝗔 𝗔𝗛𝗠𝗘𝗗 𝗧𝗜𝗡𝗨𝗕𝗨

September 18, 2026

APC DALA MEDIA TEAM APPOINTS ADAMU ABDULLAHI AS DIRECTOR POLITICAL AFFAIR 

September 16, 2026

ABBA GARO: THE TICKET FOR A NEW CHAPTER OF KANO

September 16, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

WAIYA URGES STUDENTS TO UPHOLD DISCIPLINE, PATRIOTISM AT INDEPENDENCE ANNIVERSARY

By Brown Pigeon MediaOctober 2, 2026

The Kano State Commissioner for Information and Internal Affairs, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, PhD,…

Waiya Celebrates Nigeria’s 66th Independence Anniversary, Calls for Unity and Peace

October 1, 2026

Fatahu Yakasai and the Question of Responsibility: Kano Cannot Afford a Repeat

September 30, 2026

NIGERIAN DEMOCRACY WORKING GROUP URGES RESTRAINT OVER REPORTED KANO RALLY

September 30, 2026

KANO AT A CRITICAL TURNING POINT: TRADITIONAL AUTHORITY MUST NOT COLLIDE WITH CONSTITUTED AUTHORITY

September 30, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.