Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    Members Reps Raise Concern Over Rejection of Corps Members by Government Agencies

    June 5, 2026

    Tinubu Ya Yaba Da Rawar Sojin Ruwa Wajen Kare Arzikin Najeriya

    June 2, 2026

    TINUBU: CIRE TALLAFIN FETUR YA CECI NAJERIYA DAGA DURKUSHEWAR TATTALIN ARZIKI

    May 30, 2026

    GWAMNATIN TARAYYA TA AYYANA RANAKUN HUTUN BABBAR SALLAH A NAJERIYA

    May 26, 2026

    Yan Sanda a ƙasar Turkiyya Sun Gano Baƙin Haure 30 da aka Boye a Cikin Wata Tankar Mai

    June 5, 2026

    Saudiyya Ta Raba Alƙur’ani Miliyan 1.9 Ga Alhazan Bana

    June 2, 2026

    AN HANA YIN LAYYA DA BIJIMIN “DONALD TRUMP” A BANGLADESH

    May 28, 2026

    MAHAJJATA MILIYAN 1.6 SUN HALLARA A FILIN ARAFAT DOMIN SAUKE FARALI A AIKIN HAJJI

    May 26, 2026

    NYA- Kwankwaso’s Alliance and the Question of Northern Political Identity

    June 5, 2026

    OFFICIAL STATEMENT ON THE RELOCATION OF THE NATIONAL AGENCY FOR THE GREAT GREEN WALL HEADQUARTERS TO KANO STATE

    June 5, 2026

    ONE KANO AGENDA HAILS FG OVER RELOCATION OF GREAT GREEN WALL AGENCY HEADQUARTERS TO KANO, URGES STATE TO LEVERAGE OPPORTUNITIES

    June 5, 2026

    Kano Families Return to Charcoal as Cooking Gas Prices Rise

    June 5, 2026
  • Business

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026

    Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika, ya musanta zargin cewa aikin samar da kamfanin jirgin saman Najeriya na ‘Nigeria Air’ da gwamnatin tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari ta ƙaddamar a zamaninta na bogi ne

    September 4, 2025
  • Education

    From Emergency to Excellence: How Kano Conquered Nigeria’s 2025 NECO Results in Three Years

    May 30, 2026

    GWAMNATIN KANO TA BAI WA DALIBAI HUTUN BABBAR SALLAH

    May 20, 2026

    KANO STUDENTS FORUM APPLAUDS GOV. YUSUF’S EDUCATION REFORMS, BACKS SECOND-TERM BID

    May 11, 2026

    AKCILS Hits 50-Year Milestone, Hosts Lavish Golden Jubilee

    April 30, 2026

    UNICEF, WHO, UNDP Donate 45 Motorcycles to Strengthen Healthcare Delivery in Kebbi

    April 29, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    Zulum Directs Distribution of Free Cholera Drugs, Medical Consumables to Health Facilities

    June 1, 2026

    PUTTING CHILDREN FIRST: ONE KANO AGENDA COMMENDS DAN BELLO’S EDUCATIONAL SUPPORT INITIATIVE

    May 25, 2026

    DR. MUZAKKARI DRIVES DIGITAL HEALTH INNOVATION IN KANO STATE

    May 12, 2026

    KSCHMA EXPANDS HEALTH SCHEME TO COVER 6,000 TB PATIENTS IN KANO

    May 12, 2026

    KSCHMA Honours Governor Abba Kabir Yusuf as “Champion of Workers Progress,” Highlights AbbaCare Impact

    May 1, 2026
  • Politics

    Kwankwaso Will Ruin Your Presidential Bid, Primate Ayodele Warns Peter Obi

    June 5, 2026

    From Chibok to Dapchi and Oriire: Coincidence, Consequence, or Political Instrument?

    June 5, 2026

    ATM Gwarzo Ya Musanta Rahotannin Komawa NDC da Neman Takarar Sanata a 2027

    June 5, 2026

    Sokoto South ADC Chairman Defects To APC

    June 5, 2026

    KWANKWASO/OBI, DO THE ATTACKS ON OUR NORTHERN HEROES PLEASE YOU?

    June 5, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » Kano Ta Yi Zarra a Shirye-shiryen Hajjin 2026, Rigakafi Ya Zama Abin Koyi
Health

Kano Ta Yi Zarra a Shirye-shiryen Hajjin 2026, Rigakafi Ya Zama Abin Koyi

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaApril 18, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link

 

Daga Mutawakkilu Ibrahim Idris

 

Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sake nuna ƙwarewa da jajircewa a harkokin gudanar da aikin Hajji, inda ta bayyana cewa ta kammala dukkan shirye-shiryen jigilar maniyyata zuwa Ƙasa Mai Tsarki domin aikin Hajjin shekarar 2026.

 

Shugaban Hukumar, Alhaji Abubakar Ibrahim Matawalle, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai jim kaɗan bayan ƙaddamar da shirin allurar rigakafi ga maniyyata a Asibitin Sansanin Alhazai na Jihar Kano.

 

Ya ce hukumar ta samu gagarumar nasara wajen kammala bayar da biza kashi 100 ga dukkan maniyyatan da suka nemi aikin Hajjin bana, yana mai bayyana hakan a matsayin wata alama ta ƙudurin Gwamnatin Jihar Kano na samar da ingantattun ayyuka da kula da jin daɗin al’umma.

 

Matawalle ya ƙara da cewa an tanadi dukkan muhimman abubuwan da suka haɗa da sufuri, takardu, da kuma matakan kiwon lafiya domin tabbatar da cewa jigilar maniyyatan za ta gudana cikin tsari, tsaro da nasara ba tare da tangarda ba.

 

Ya kuma jaddada cewa hukumar za ta ci gaba da mayar da hankali wajen tabbatar da cewa maniyyata daga jihar sun gudanar da aikin Hajji cikin sauƙi da natsuwa.

 

A nata jawabin, Daraktar Hukumar Kula da Lafiya a Tashoshin Shiga da Fita ta Ma’aikatar Lafiya ta Tarayya, Dr. Bilkisu Jibiril Idris, ta yaba wa Gwamnatin Jihar Kano da kuma shugabancin Hukumar Jin Daɗin Alhazai bisa kyakkyawan tsari da bin ƙa’idojin lafiya.

 

Ta bayyana shirin allurar rigakafin a matsayin abin koyi, tana mai cewa Jihar Kano ta nuna fifiko a kan sauran jihohin da ta ziyarta ta fuskar tsari, haɗin kai da kuma ƙwarewa wajen gudanar da rigakafin maniyyata.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous Article𝗔𝘁𝘁𝗼𝗿𝗻𝗲𝘆 𝗚𝗲𝗻𝗲𝗿𝗮𝗹 𝗠𝗮𝘂𝗱𝗲 𝗔𝘁𝘁𝗲𝗻𝗱𝘀 𝗦𝘄𝗲𝗮𝗿𝗶𝗻𝗴-𝗜𝗻 𝗼𝗳 𝟯𝟬 𝗦𝗵𝗮𝗿𝗶𝗮 𝗖𝗼𝘂𝗿𝘁 𝗝𝘂𝗱𝗴𝗲𝘀 𝗶𝗻 𝗞𝗮𝗻𝗼, 𝗨𝗿𝗴𝗲𝘀 𝗝𝘂𝗱𝗴𝗲𝘀 𝘁𝗼 𝗨𝗽𝗵𝗼𝗹𝗱 𝗝𝘂𝘀𝘁𝗶𝗰𝗲
Next Article APC Kano Reaffirms Support for Tinubu, Dismisses ‘Faceless’ Group’s Claim

Related Posts

Zulum Directs Distribution of Free Cholera Drugs, Medical Consumables to Health Facilities

June 1, 2026

PUTTING CHILDREN FIRST: ONE KANO AGENDA COMMENDS DAN BELLO’S EDUCATIONAL SUPPORT INITIATIVE

May 25, 2026

DR. MUZAKKARI DRIVES DIGITAL HEALTH INNOVATION IN KANO STATE

May 12, 2026

KSCHMA EXPANDS HEALTH SCHEME TO COVER 6,000 TB PATIENTS IN KANO

May 12, 2026

KSCHMA Honours Governor Abba Kabir Yusuf as “Champion of Workers Progress,” Highlights AbbaCare Impact

May 1, 2026

GAC, UNICEF Support Bauchi With 45 Motorcycles To Boost Reproductive Health Services

April 28, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

NYA- Kwankwaso’s Alliance and the Question of Northern Political Identity

By Brown Pigeon MediaJune 5, 2026

By Mutawakkilu Ibrahim Politics is often defined by alliances, negotiations, and strategic calculations. Across…

OFFICIAL STATEMENT ON THE RELOCATION OF THE NATIONAL AGENCY FOR THE GREAT GREEN WALL HEADQUARTERS TO KANO STATE

June 5, 2026

ONE KANO AGENDA HAILS FG OVER RELOCATION OF GREAT GREEN WALL AGENCY HEADQUARTERS TO KANO, URGES STATE TO LEVERAGE OPPORTUNITIES

June 5, 2026

Kano Families Return to Charcoal as Cooking Gas Prices Rise

June 5, 2026

Kwankwaso Will Ruin Your Presidential Bid, Primate Ayodele Warns Peter Obi

June 5, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.