Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FG: FANNIN MA’ADANAI YA JAWO JARIN DALA BILIYAN 3 CIKIN SHEKARU UKU

    June 18, 2026

    GWAMNATIN TARRAYYA TA MUSANTA SHIRIN SOKE HUKUMAR NBAIS

    June 18, 2026

    DEMOCRACY DAY SPEECH: OUR GENERATION MUST SECURE PROSPERITY 

    June 12, 2026

    Majalisar wakilai Ta Amince Da Kudirin Kafa Ƴansandan Jihohi 

    June 11, 2026

    NETANYAHU YA SHA ALWASHIN HANA IRAN MALLAKAR MAKAMIN NUKILIYA

    June 13, 2026

    Girgizar Ƙasa Mai Ƙarfi Ta Hallaka Mutane a Philippines, Ana Fargabar Tsunami a Wasu Ƙasashe

    June 8, 2026

    Yan Sanda a ƙasar Turkiyya Sun Gano Baƙin Haure 30 da aka Boye a Cikin Wata Tankar Mai

    June 5, 2026

    Saudiyya Ta Raba Alƙur’ani Miliyan 1.9 Ga Alhazan Bana

    June 2, 2026

    KANO TA JADDADA HAƊIN KAN KAFOFIN YAƊA LABARAI DA HUKUMOMIN TSARO A TARON NUJ NA ƘASA

    June 19, 2026

    NUJ Summit: Kano Restates Commitment to Press Freedom and National Security

    June 19, 2026

    Kano Govt Mourns Death of Kano Radio FM Director, Hajiya Habiba Abubakar

    June 19, 2026

    Tsaro Ta Hanyar Gyaran Hali: Yadda Kano Ta Zama Zakara a Arewa Maso Yamma

    June 19, 2026
  • Business

    KASEDA TA GUDANAR DA SHIRIN WAYAR DA KAI GA MSMEs KAN KA’IDOJIN NAFDAC A JIHAR KATSINA

    June 12, 2026

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026
  • Education

    Kano Govt Reaffirms Commitment to Children’s Welfare at International Children’s Day Celebration

    June 14, 2026

    The Two Faces of Kano’s Democracy: Political Turbulence and Grassroots Progress Under Abba Kabir Yusuf

    June 12, 2026

    Kebbi Expands Early Childhood Education with N1.59bn Investment

    June 12, 2026

    ABU most Grateful to UNESCO-ICHEI for Sustained Support – VC

    June 12, 2026

    Turn research into wealth, Deputy Senate President urges universities

    June 11, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    SHAYAR DA NONON UWA ZALLA NA KARE YARA DAGA CUTUTTUKA — KWAMISHINAN LAFIYA

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Asibitocin Kano Ta Tsaurara Matakai Kan Rashin Zuwa Aiki bisa Jadawalin Ayyuka

    June 11, 2026

    Race Against Time: KSCHMA Rapid Response Team Secures Emergency Surgery for Accident Victim at Sir Muhammad Sunusi Specialist Hospital

    June 9, 2026

    Zulum Sets 60-Day Deadline for 400-Bed Teaching Hospital, Orders Completion of Orthopaedic Hospital in Four Months

    June 6, 2026

    ABU TEACHING HOSPITAL COMMEMORATES WORLD HYPERTENSION DAY 2026.

    June 6, 2026
  • Politics

    Peter Obi’s Nnamdi Kanu Promise: A Risky Political Calculation Nigerians Must Question

    June 14, 2026

    PETER OBI YAYI ALKAWARIN SAKIN NNAMDI KANU IDAN YA ZAMA SHUGABAN KASA

    June 13, 2026

    Gwamnan Kano Ya Yi Sabbin Naɗe-naɗe da Sauye-sauyen Mukamai Domin Inganta Ayyukan Gwamnati

    June 11, 2026

    Sen. Nakudu Hails INEC’s Restoration Of Aujara State Constituency

    June 11, 2026

    NNPP Ta Zargi Kwankwaso Da Ci Gaba Da Tsoma Baki A Harkokinta Duk Da Ficewarsa

    June 11, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » WAYAR DA KAI KAN MUHIMMANCIN MALLAKAR KATIN ZAƁE TA GUDANA A FCE BICHI
News

WAYAR DA KAI KAN MUHIMMANCIN MALLAKAR KATIN ZAƁE TA GUDANA A FCE BICHI

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaJune 17, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link
Mutawakkilu Ibrahim Idris
WAYAR DA KAI KAN MUHIMMANCIN MALLAKAR KATIN ZAƁE TA GUDANA A FCE BICHI

Daga Mutawakkilu Ibrahim Idris

 

An gudanar da wani shirin wayar da kai ga matasa maza da mata kan muhimmancin mallakar katin zaɓe a harabar Kwalejin Ilimi ta Tarayya (FCE) da ke Bichi a Jihar Kano.

 

Shirin ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, comared Ibrahim Abdullahi Waiya, a wani ɓangare na ƙoƙarin gwamnatin jihar na ƙara wayar da kan matasa game da muhimmancin shiga harkokin dimokuraɗiyya da kuma amfani da haƙƙinsu na zaɓe.

 

A jawaban da aka gabatar yayin taron, an jaddada cewa katin zaɓe wata muhimmiyar hanya ce da ke bai wa ‘yan ƙasa damar zaɓar shugabannin da suke so cikin tsarin dimokuraɗiyya. An kuma ƙarfafa wa ɗalibai da sauran matasa gwiwa da su tabbatar sun yi rajista tare da mallakar katin zaɓe domin su taka muhimmiyar rawa wajen gina makomar ƙasa.

Kano first

Masu jawabin sun bayyana cewa matasa su ne kaso mafi yawa na al’umma, don haka ya zama wajibi su kasance cikin sahun gaba wajen shiga harkokin zaɓe da bayar da gudunmawa ga ci gaban al’umma ta hanyar zaɓen shugabanni nagari.

 

Taron ya kuma bai wa mahalarta damar yin tambayoyi tare da samun ƙarin haske kan hanyoyin yin rajistar katin zaɓe da muhimmancin amfani da shi a lokacin zaɓe.

 

Wasu daga cikin ɗaliban da suka halarci shirin sun yaba da wannan yunƙuri, suna mai cewa ya ƙara musu fahimta kan rawar da katin zaɓe ke takawa wajen tabbatar da kyakkyawan shugabanci da ci gaban dimokuraɗiyya.

 

Shirin na daga cikin matakan da gwamnatin Jihar Kano ke ɗauka na wayar da kan al’umma, musamman matasa, kan muhimmancin shiga harkokin siyasa da dimokuraɗiyya cikin lumana da bin doka.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticleKANO TA KADDAMAR DA KOTUNAN TAFI-DA-GIDANKA DON HUKUNTA MASU KARYA DOKOKIN TSAFTAR MUHALLI
Next Article The Politics of Focus: How Governor Abba Yusuf Side-Stepped Distractions to Deliver for Kano

Related Posts

KANO TA JADDADA HAƊIN KAN KAFOFIN YAƊA LABARAI DA HUKUMOMIN TSARO A TARON NUJ NA ƘASA

June 19, 2026

NUJ Summit: Kano Restates Commitment to Press Freedom and National Security

June 19, 2026

Kano Govt Mourns Death of Kano Radio FM Director, Hajiya Habiba Abubakar

June 19, 2026

Tsaro Ta Hanyar Gyaran Hali: Yadda Kano Ta Zama Zakara a Arewa Maso Yamma

June 19, 2026

How Kano’s Safe Corridor Initiative Earned Governor Yusuf a Top Security Nomination

June 18, 2026

Zargin Karɓar Kuɗaɗen Kananan Hukumomi Gwamnatin Kano Ta Gabatar da Hujjoji~Gwarzo

June 18, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

KANO TA JADDADA HAƊIN KAN KAFOFIN YAƊA LABARAI DA HUKUMOMIN TSARO A TARON NUJ NA ƘASA

By Brown Pigeon MediaJune 19, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada aniyarta ta ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin kafafen yaɗa labarai…

NUJ Summit: Kano Restates Commitment to Press Freedom and National Security

June 19, 2026

Kano Govt Mourns Death of Kano Radio FM Director, Hajiya Habiba Abubakar

June 19, 2026

Tsaro Ta Hanyar Gyaran Hali: Yadda Kano Ta Zama Zakara a Arewa Maso Yamma

June 19, 2026

How Kano’s Safe Corridor Initiative Earned Governor Yusuf a Top Security Nomination

June 18, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.