Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FEDERAL GOVERNMENT SUSPENDS PROPOSED WAEC, NECO REGISTRATION FEE HIKE

    July 13, 2026

    FG: FANNIN MA’ADANAI YA JAWO JARIN DALA BILIYAN 3 CIKIN SHEKARU UKU

    June 18, 2026

    GWAMNATIN TARRAYYA TA MUSANTA SHIRIN SOKE HUKUMAR NBAIS

    June 18, 2026

    DEMOCRACY DAY SPEECH: OUR GENERATION MUST SECURE PROSPERITY 

    June 12, 2026

    Senator Barau Reaffirms ECOWAS Parliament’s Commitment to Regional Unity at Commissioning of New ECOWAS Headquarters

    July 3, 2026

    DA DUMI-DUMI: Starmer ya yi Murabus Daga Mukamin Firaministan Birtaniya

    June 22, 2026

    NETANYAHU YA SHA ALWASHIN HANA IRAN MALLAKAR MAKAMIN NUKILIYA

    June 13, 2026

    Girgizar Ƙasa Mai Ƙarfi Ta Hallaka Mutane a Philippines, Ana Fargabar Tsunami a Wasu Ƙasashe

    June 8, 2026

    THE COALITION OF YOUNG PATRIOTIC IMAMS OF JUMA’AT MOSQUES IN NORTHERN NIGERIA HONOURS WAIYA WITH “GWANI” TITLE

    October 4, 2026

    WAIYA YA HALARCI KHATAMAR SAUKAR ALƘUR’ANI MAI GIRMA GUDA 3,313

    October 4, 2026

    52 Kano Residents Receive Free Urological Surgeries in Saudi-Supported Medical Outreach

    October 4, 2026

    NIGERIA: A NATION OF HOPE, STRENGTH AND POSSIBILITY

    October 4, 2026
  • Business

    KASEDA TA GUDANAR DA SHIRIN WAYAR DA KAI GA MSMEs KAN KA’IDOJIN NAFDAC A JIHAR KATSINA

    June 12, 2026

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026
  • Education

    WAIYA URGES STUDENTS TO UPHOLD DISCIPLINE, PATRIOTISM AT INDEPENDENCE ANNIVERSARY

    October 2, 2026

    WAIYA COMPLETES PhD VIVA VOCE, EARNS NEW ACADEMIC DISTINCTION

    September 22, 2026

    Gov. Yusuf Reaffirms Education Priority, Commends Al-Istiqama University’s Impact

    September 19, 2026

    KANO RANKS FIRST IN EDUCATION SPENDING, SECOND IN CLIMATE GOVERNANCE

    September 13, 2026

    KANO GOVERNMENT INAUGURATES 14-MEMBER COMMITTEE TO OVERSEE HANDOVER OF SORTED RANO FACILITIES TO FEDERAL POLYTECHNIC

    September 11, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    NORTH-WEST DEVELOPMENT COMMISSION TEAMS UP WITH DALA ORTHOPAEDIC HOSPITAL TO EASE MEDICAL COSTS

    August 1, 2026

    Kano Government Targets Maternal Mortality with 484 New Mini-Ambulances for Rural Wards

    June 19, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Sayi Ƙananan Motocin Asibiti 484 Domin Taimaka wa Mata Masu Juna Biyu – Kwamishinan Lafiya

    June 19, 2026

    SHAYAR DA NONON UWA ZALLA NA KARE YARA DAGA CUTUTTUKA — KWAMISHINAN LAFIYA

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Asibitocin Kano Ta Tsaurara Matakai Kan Rashin Zuwa Aiki bisa Jadawalin Ayyuka

    June 11, 2026
  • Politics

    WAIYA RECEIVES AHMAD S. ARUWA ON COURTESY VISIT

    September 29, 2026

    Dan Agundi Congratulates 21 New Kano Special Advisers, Urges Commitment to APC’s Success

    September 26, 2026

    KOTU TA SOKE TSAYAR DA PANTAMI A MATSAYIN ƊAN TAKARAR PDP A GOMBE

    September 24, 2026

    BARAU, ABBA AND THE NEW POLITICAL REALITY: WHY THE NOISE FROM SIDELINES WILL NOT DEFINE THEM.

    September 19, 2026

    𝟱𝟬 𝗠𝗔𝗝𝗢𝗥 𝗔𝗖𝗛𝗜𝗘𝗩𝗘𝗠𝗘𝗡𝗧𝗦 𝗢𝗙 𝗣𝗥𝗘𝗦𝗜𝗗𝗘𝗡𝗧 𝗕𝗢𝗟𝗔 𝗔𝗛𝗠𝗘𝗗 𝗧𝗜𝗡𝗨𝗕𝗨

    September 18, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » GWAMNATIN KANO TA KADDAMAR DA KWAMITI NA BIKIN CIKA SHEKARU UKU NA MULKIN GWAMNA ABBA
News

GWAMNATIN KANO TA KADDAMAR DA KWAMITI NA BIKIN CIKA SHEKARU UKU NA MULKIN GWAMNA ABBA

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaMay 23, 20263 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link
Mutawakkilu Ibrahim Idris
KANO GOVT INAUGURATES HIGH-POWERED COMMITTEE FOR GOVERNOR YUSUF’S THIRD ANNIVERSARY CELEBRATION
Mutawakkilu Ibrahim Idris
GWAMNATIN KANO TA KADDAMAR DA KWAMITI NA BIKIN CIKA SHEKARU UKU NA MULKIN GWAMNA ABBA

 

Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da kwamiti na musamman domin tsara gudanar da yadda bikin cika shekaru uku na mulkin Gwamna Abba Kabir Yusuf.

 

An kaddamar da kwamitin ne a madadin Gwamnan Jihar Kano ta hannun Sakataren Gwamnatin Jihar Alhaji Umar Faruk Ibrahim, wanda ya bukaci mambobin kwamitin da su tsara gagarumin biki mai cike da armashi wanda zai bayyana nasarorin da gwamnatin mai ci ta samu cikin shekaru uku.

 

Da yake jawabi yayin bikin kaddamar da kwamitin da aka gudanar a dakin taro na Ofishin Majalisar Zartarwa (Cabinet Office Conference Hall) da ke Kano, Alh Umar Faruq ya ce bikin zai zama wata dama ta bayyana irin ci gaban da gwamnatin ta samu a fannoni daban-daban da suka hada da gine-ginen more rayuwa, ilimi, lafiya, noma, muhalli, ci gaban karkara da kuma kyakkyawan shugabanci.

 

A cewarsa, ana sa ran bikin zai samu halartar manyan baki da fitattun mutane daga ciki da wajen Jihar Kano, tare da bai wa gwamnatin Jihar Kano damar nuna nasarorinta ga Al’ummar Jihar .

 

Alhaji Umar Faruk Ibrahim, wanda shi ne Shugaban Kwamitin, ya jaddada muhimmancin bayanan ayyukan da za a gudanar. Ya bayyana cewa za a wallafa wani littafin mai dauke da cikakkun bayanai kan manyan nasarorin da gwamnatin ta cimma domin tarihin ga masu tasowa a nan gaba.

 

Kwamitin ya kunshi manyan jami’an gwamnati da suka hada da kwamishinoni, masu ba da shawara na musamman, daraktoci da sauran manyan ma’aikatan gwamnati.

 

Daga cikin mambobin kwamitin akwai

 

Injiniya Marwan Ahmad, Kwamishinan Ayyuka (Works)

Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida

Dakta Abubakar Labaran Yusuf, Kwamishinan Lafiya

Dakta Dahir Muhammad Hashim, Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi

Dakta Danjuma Mahmoud, Kwamishinan Noma da Albarkatun Kasa

Dakta Gwani Ali Haruna Abubakar Makoda, Kwamishinan Ilimi

Hon. Abduljabbar Umar Garko, Kwamishinan Filaye da Tsare-tsaren Birane

Hon. Abdulkadir Abdussalam, Kwamishinan Raya Karkara da Al’umma

Hon. Adda’u Lawan Kutama, Mai Ba da Shawara na Musamman, Ofishin Majalisar Zartarwa

Alhaji Sunusi Bature Dawakin Tofa, Darakta Janar na Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a

Hon. Abdullahi Ibrahim Rogo, Darakta Janar na Harkokin Tsare-tsare da Ladabi (Protocol)

Hajiya Nana Asma’u Jibrin, Darakta Janar na Bincike da Adana Bayanai

Hon. Baffa Babba Dan Agundi, Darakta Janar na Cibiyar Ƙara Ƙwazo ta Ƙasa

Hon. Musa Illiyasu Kwankwaso

 

Haka kuma, Alhaji Umar Muhammad Jalo, Babban Sakatare na Sashen Bincike, Tantancewa da Harkokin Siyasa (REPA), zai kasance Sakataren Kwamitin.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticleKANO GOVT INAUGURATES HIGH-POWERED COMMITTEE FOR GOVERNOR YUSUF’S THIRD ANNIVERSARY CELEBRATION
Next Article Saudiyya Ta Sauya Tsofaffin Na’urorin Sanyaya Waje a Mina Domin Inganta Jin Dadin Alhazai a Hajjin 2026

Related Posts

THE COALITION OF YOUNG PATRIOTIC IMAMS OF JUMA’AT MOSQUES IN NORTHERN NIGERIA HONOURS WAIYA WITH “GWANI” TITLE

October 4, 2026

WAIYA YA HALARCI KHATAMAR SAUKAR ALƘUR’ANI MAI GIRMA GUDA 3,313

October 4, 2026

52 Kano Residents Receive Free Urological Surgeries in Saudi-Supported Medical Outreach

October 4, 2026

NIGERIA: A NATION OF HOPE, STRENGTH AND POSSIBILITY

October 4, 2026

Waiya Celebrates Nigeria’s 66th Independence Anniversary, Calls for Unity and Peace

October 1, 2026

Fatahu Yakasai and the Question of Responsibility: Kano Cannot Afford a Repeat

September 30, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

THE COALITION OF YOUNG PATRIOTIC IMAMS OF JUMA’AT MOSQUES IN NORTHERN NIGERIA HONOURS WAIYA WITH “GWANI” TITLE

By Brown Pigeon MediaOctober 4, 2026

The Coalition of Young Imams of Juma’at Mosques in Northern Nigeria (CYIJMNN) has honoured…

WAIYA YA HALARCI KHATAMAR SAUKAR ALƘUR’ANI MAI GIRMA GUDA 3,313

October 4, 2026

52 Kano Residents Receive Free Urological Surgeries in Saudi-Supported Medical Outreach

October 4, 2026

NIGERIA: A NATION OF HOPE, STRENGTH AND POSSIBILITY

October 4, 2026

WAIYA URGES STUDENTS TO UPHOLD DISCIPLINE, PATRIOTISM AT INDEPENDENCE ANNIVERSARY

October 2, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.