
By Mutawakkilu Ibrahim Idris
Sule Garo a matsayin Mataimakin Gwamna, bayan gwamna Abba Kabir Yusuf ya aike da sunansa domin maye gurbin Aminu Abdulsalam Gwarzo, wanda yayi murabus a kwanakin baya.
Murtala Sule Garo ya bayyana a gaban kwamiti na musamman da majalisar ta kafa domin tantance shi, karkashin jagorancin mataimakin kakakin majalisar Muhammad Bello shugaban masu rinjaye na majalisar da sauran mambobi.
Sabon mataimakin gwamnan ya samu rakiyar ‘yan majalisar tarayya da sauran masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC.