Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FEDERAL GOVERNMENT SUSPENDS PROPOSED WAEC, NECO REGISTRATION FEE HIKE

    July 13, 2026

    FG: FANNIN MA’ADANAI YA JAWO JARIN DALA BILIYAN 3 CIKIN SHEKARU UKU

    June 18, 2026

    GWAMNATIN TARRAYYA TA MUSANTA SHIRIN SOKE HUKUMAR NBAIS

    June 18, 2026

    DEMOCRACY DAY SPEECH: OUR GENERATION MUST SECURE PROSPERITY 

    June 12, 2026

    Senator Barau Reaffirms ECOWAS Parliament’s Commitment to Regional Unity at Commissioning of New ECOWAS Headquarters

    July 3, 2026

    DA DUMI-DUMI: Starmer ya yi Murabus Daga Mukamin Firaministan Birtaniya

    June 22, 2026

    NETANYAHU YA SHA ALWASHIN HANA IRAN MALLAKAR MAKAMIN NUKILIYA

    June 13, 2026

    Girgizar Ƙasa Mai Ƙarfi Ta Hallaka Mutane a Philippines, Ana Fargabar Tsunami a Wasu Ƙasashe

    June 8, 2026

    KANO INTELLECTUALS FORUM INAUGURATED TO HARNESS ACADEMIC EXPERTISE FOR SOCIOECONOMIC DEVELOPMENT — WAIYA

    October 6, 2026

    THE COALITION OF YOUNG PATRIOTIC IMAMS OF JUMA’AT MOSQUES IN NORTHERN NIGERIA HONOURS WAIYA WITH “GWANI” TITLE

    October 4, 2026

    WAIYA YA HALARCI KHATAMAR SAUKAR ALƘUR’ANI MAI GIRMA GUDA 3,313

    October 4, 2026

    52 Kano Residents Receive Free Urological Surgeries in Saudi-Supported Medical Outreach

    October 4, 2026
  • Business

    KASEDA TA GUDANAR DA SHIRIN WAYAR DA KAI GA MSMEs KAN KA’IDOJIN NAFDAC A JIHAR KATSINA

    June 12, 2026

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026
  • Education

    WAIYA URGES STUDENTS TO UPHOLD DISCIPLINE, PATRIOTISM AT INDEPENDENCE ANNIVERSARY

    October 2, 2026

    WAIYA COMPLETES PhD VIVA VOCE, EARNS NEW ACADEMIC DISTINCTION

    September 22, 2026

    Gov. Yusuf Reaffirms Education Priority, Commends Al-Istiqama University’s Impact

    September 19, 2026

    KANO RANKS FIRST IN EDUCATION SPENDING, SECOND IN CLIMATE GOVERNANCE

    September 13, 2026

    KANO GOVERNMENT INAUGURATES 14-MEMBER COMMITTEE TO OVERSEE HANDOVER OF SORTED RANO FACILITIES TO FEDERAL POLYTECHNIC

    September 11, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    NORTH-WEST DEVELOPMENT COMMISSION TEAMS UP WITH DALA ORTHOPAEDIC HOSPITAL TO EASE MEDICAL COSTS

    August 1, 2026

    Kano Government Targets Maternal Mortality with 484 New Mini-Ambulances for Rural Wards

    June 19, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Sayi Ƙananan Motocin Asibiti 484 Domin Taimaka wa Mata Masu Juna Biyu – Kwamishinan Lafiya

    June 19, 2026

    SHAYAR DA NONON UWA ZALLA NA KARE YARA DAGA CUTUTTUKA — KWAMISHINAN LAFIYA

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Asibitocin Kano Ta Tsaurara Matakai Kan Rashin Zuwa Aiki bisa Jadawalin Ayyuka

    June 11, 2026
  • Politics

    TINUBU ABBA GIDA GIDA OYOYO 2027 DECLARES FULL SUPPORT FOR APC, APPOINTS WAIYA AS PATRON

    October 6, 2026

    WAIYA RECEIVES AHMAD S. ARUWA ON COURTESY VISIT

    September 29, 2026

    Dan Agundi Congratulates 21 New Kano Special Advisers, Urges Commitment to APC’s Success

    September 26, 2026

    KOTU TA SOKE TSAYAR DA PANTAMI A MATSAYIN ƊAN TAKARAR PDP A GOMBE

    September 24, 2026

    BARAU, ABBA AND THE NEW POLITICAL REALITY: WHY THE NOISE FROM SIDELINES WILL NOT DEFINE THEM.

    September 19, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » Gwamnatin Jihar Kano Ta Sake Jaddada Kudurinta na Kammala Muhimman Ayyukan More Rayuwa
News

Gwamnatin Jihar Kano Ta Sake Jaddada Kudurinta na Kammala Muhimman Ayyukan More Rayuwa

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaMay 2, 20263 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link

 

Gwamnatin Jihar Kano ta sake nanata aniyarta na kammala manyan ayyukan more rayuwa da ake gudanarwa a fadin jihar, inda ta bayyana cewa za a kammala gadar sama ta Dan’Agundi da ke kan titin BUK kafin karshen wannan wata.

 

Haka zalika, gwamnati ta bayar da tabbacin kammala gadar sama ta Tal’udu, tana mai cewa ayyukan duka biyun na tafiya yadda ya kamata kuma za a mika su kamar yadda aka tsara.

 

Kwamishinan Ayyuka, Injiniya Marwan Ahmed, ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da manema labarai bayan rangadin duba ayyuka da wata tawagar Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin Mai Bai wa Shugaban Kasa Shawara kan Harkokin Yada Labarai da Hulda da Jama’a, Sunday Dare, ta kai a jihar.

 

A yayin ziyarar, Injiniya Marwan Ahmed tare da Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida, Kwamared Abdullahi Waiya, da Kwamishinan Muhalli, Dakta Dahiru Hashim, sun duba yadda ayyuka daban-daban ke gudana, ciki har da aikin titin Wuju Wuju.

 

Ya bayyana cewa aikin titin Wuju Wuju mai tsawon kilomita bakwai ya samu gagarumin ci gaba, inda aka riga aka kammala kilomita guda.

 

Kwamishinan ya kuma kara da cewa gwamnatin jihar ta nemi tallafi daga Gwamnatin Tarayya domin tabbatar da kammala sauran sassan aikin cikin lokaci. A martaninta, Gwamnatin Tarayya ta ware sama da naira biliyan 40 daga Asusun Ecological domin tallafa wa aikin.

 

A cikin rangadin, tawagar ta kuma ziyarci sabbin cibiyoyin kula da cututtukan zuciya da aka gina tare da duba ayyukan gyare-gyare da ake yi a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano. Haka kuma, sun duba aikin girka karamin tsarin samar da wutar lantarki ta hasken rana (solar mini-grid) a asibitin, domin inganta samar da wuta da kyautata ayyukan jinya.

 

Bugu da kari, tawagar ta kai ziyara zuwa manyan asibitocin da ake yi wa gyaran fuska, ciki har da Asibitin Koyarwa na Muhammad Abdullahi Wase da Asibitin Yara na Hasiya Bayero, a wani bangare na kokarin gwamnatin jihar na bunkasa harkokin kiwon lafiya.

 

An bayyana wadannan shirye-shirye a matsayin wadanda suka yi daidai da manufar “Renewed Hope” ta gwamnatin Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, wadda ta mayar da hankali kan bunkasa ababen more rayuwa, inganta harkokin kiwon lafiya da samar da makamashi mai dorewa a fadin kasar.

 

Ziyarar na daga cikin kokarin da ake yi na sa ido domin tabbatar da ingantaccen aiwatar da ayyuka da kuma kammala su a kan lokaci a fadin jihar.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticleMERIT OVER ZONING: WHY NIGERIA MUST CHOOSE COMPETENCE OVER CONVENIENCE
Next Article Kano State Government Reaffirms Commitment to Completing Key Infrastructure Projects

Related Posts

KANO INTELLECTUALS FORUM INAUGURATED TO HARNESS ACADEMIC EXPERTISE FOR SOCIOECONOMIC DEVELOPMENT — WAIYA

October 6, 2026

THE COALITION OF YOUNG PATRIOTIC IMAMS OF JUMA’AT MOSQUES IN NORTHERN NIGERIA HONOURS WAIYA WITH “GWANI” TITLE

October 4, 2026

WAIYA YA HALARCI KHATAMAR SAUKAR ALƘUR’ANI MAI GIRMA GUDA 3,313

October 4, 2026

52 Kano Residents Receive Free Urological Surgeries in Saudi-Supported Medical Outreach

October 4, 2026

NIGERIA: A NATION OF HOPE, STRENGTH AND POSSIBILITY

October 4, 2026

Waiya Celebrates Nigeria’s 66th Independence Anniversary, Calls for Unity and Peace

October 1, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

KANO INTELLECTUALS FORUM INAUGURATED TO HARNESS ACADEMIC EXPERTISE FOR SOCIOECONOMIC DEVELOPMENT — WAIYA

By Brown Pigeon MediaOctober 6, 2026

The Kano State Commissioner for Information and Internal Affairs, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, PhD…

TINUBU ABBA GIDA GIDA OYOYO 2027 DECLARES FULL SUPPORT FOR APC, APPOINTS WAIYA AS PATRON

October 6, 2026

KANO FIRST FORUM PETITIONS COMMISSIONER OF POLICE AGAINST ALH. AMINU BABBA DAN AGUNDI OVER ACTIONS CAPABLE OF INVITING VIOLENCE

October 5, 2026

THE COALITION OF YOUNG PATRIOTIC IMAMS OF JUMA’AT MOSQUES IN NORTHERN NIGERIA HONOURS WAIYA WITH “GWANI” TITLE

October 4, 2026

WAIYA YA HALARCI KHATAMAR SAUKAR ALƘUR’ANI MAI GIRMA GUDA 3,313

October 4, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.