Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FG: FANNIN MA’ADANAI YA JAWO JARIN DALA BILIYAN 3 CIKIN SHEKARU UKU

    June 18, 2026

    GWAMNATIN TARRAYYA TA MUSANTA SHIRIN SOKE HUKUMAR NBAIS

    June 18, 2026

    DEMOCRACY DAY SPEECH: OUR GENERATION MUST SECURE PROSPERITY 

    June 12, 2026

    Majalisar wakilai Ta Amince Da Kudirin Kafa Ƴansandan Jihohi 

    June 11, 2026

    NETANYAHU YA SHA ALWASHIN HANA IRAN MALLAKAR MAKAMIN NUKILIYA

    June 13, 2026

    Girgizar Ƙasa Mai Ƙarfi Ta Hallaka Mutane a Philippines, Ana Fargabar Tsunami a Wasu Ƙasashe

    June 8, 2026

    Yan Sanda a ƙasar Turkiyya Sun Gano Baƙin Haure 30 da aka Boye a Cikin Wata Tankar Mai

    June 5, 2026

    Saudiyya Ta Raba Alƙur’ani Miliyan 1.9 Ga Alhazan Bana

    June 2, 2026

    THEY CAN’T MATCH HIS RECORD, SO THEY ATTACK HIS NAME

    June 21, 2026

    SILENT ACHIEVEMENTS, LOUD IMPACT: ASSESSING THE FOOTPRINTS OF IBRAHIM WAIYA IN THE PRESENT ADMINISTRATION

    June 21, 2026

    KARE MANUFAR MULKI: DALILIN DA YA SA JIHAR KANO BA ZA TA IYA LAMUNTAR MAKARKASHIYAR SIYASA BA A WANNAN LOKACI

    June 21, 2026

    Gwamna Abba Ya Ba da Umarnin Bincike Kan Rasuwar Dalibar St. Louis, Maimuna Nihal

    June 21, 2026
  • Business

    KASEDA TA GUDANAR DA SHIRIN WAYAR DA KAI GA MSMEs KAN KA’IDOJIN NAFDAC A JIHAR KATSINA

    June 12, 2026

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026
  • Education

    Kano Govt Reaffirms Commitment to Children’s Welfare at International Children’s Day Celebration

    June 14, 2026

    The Two Faces of Kano’s Democracy: Political Turbulence and Grassroots Progress Under Abba Kabir Yusuf

    June 12, 2026

    Kebbi Expands Early Childhood Education with N1.59bn Investment

    June 12, 2026

    ABU most Grateful to UNESCO-ICHEI for Sustained Support – VC

    June 12, 2026

    Turn research into wealth, Deputy Senate President urges universities

    June 11, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    Kano Government Targets Maternal Mortality with 484 New Mini-Ambulances for Rural Wards

    June 19, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Sayi Ƙananan Motocin Asibiti 484 Domin Taimaka wa Mata Masu Juna Biyu – Kwamishinan Lafiya

    June 19, 2026

    SHAYAR DA NONON UWA ZALLA NA KARE YARA DAGA CUTUTTUKA — KWAMISHINAN LAFIYA

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Asibitocin Kano Ta Tsaurara Matakai Kan Rashin Zuwa Aiki bisa Jadawalin Ayyuka

    June 11, 2026

    Race Against Time: KSCHMA Rapid Response Team Secures Emergency Surgery for Accident Victim at Sir Muhammad Sunusi Specialist Hospital

    June 9, 2026
  • Politics

    Peter Obi’s Nnamdi Kanu Promise: A Risky Political Calculation Nigerians Must Question

    June 14, 2026

    PETER OBI YAYI ALKAWARIN SAKIN NNAMDI KANU IDAN YA ZAMA SHUGABAN KASA

    June 13, 2026

    Gwamnan Kano Ya Yi Sabbin Naɗe-naɗe da Sauye-sauyen Mukamai Domin Inganta Ayyukan Gwamnati

    June 11, 2026

    Sen. Nakudu Hails INEC’s Restoration Of Aujara State Constituency

    June 11, 2026

    NNPP Ta Zargi Kwankwaso Da Ci Gaba Da Tsoma Baki A Harkokinta Duk Da Ficewarsa

    June 11, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » Gwamna Abba Ya Ba da Umarnin Bincike Kan Rasuwar Dalibar St. Louis, Maimuna Nihal
News

Gwamna Abba Ya Ba da Umarnin Bincike Kan Rasuwar Dalibar St. Louis, Maimuna Nihal

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaJune 21, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link
Mutawakkilu Ibrahim Idris
Gwamna Abba Ya Ba da Umarnin Bincike Kan Rasuwar Dalibar St. Louis, Maimuna Nihal
Mutawakkilu Ibrahim Idris
Gwamna Abba Ya Ba da Umarnin Bincike Kan Rasuwar Dalibar St. Louis, Maimuna Nihal

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ba da umarnin gudanar da cikakken bincike domin gano musabbabin rasuwar Maimuna Sani Nihal, daliba a Makarantar St. Louis da ke jihar.

 

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Babbar Mai Taimakawa Gwamnan Jihar Kano kan Ilimin ‘Ya’ya Mata, Hafsat Adhama, ta fitar.

 

Sanarwar ta bayyana cewa Kwamishinan Shari’a na Jihar Kano ya fara aiwatar da umarnin gwamnan, domin gudanar da bincike mai zurfi kan lamarin tare da tabbatar da cewa an yi adalci.

Ta ce Hafsat Adhama za ta ci gaba da sa ido kan yadda ake gudanar da binciken, tare da gabatar wa gwamna rahoto kan sakamakon da za a samu.

 

Gwamnatin Jihar Kano ta kuma jajanta wa iyalan marigayiyar Maimuna Nihal bisa wannan babban rashi, tare da tabbatar da cewa ba za ta lamunci duk wani abu da ya saba wa doka ko adalci ba idan bincike ya tabbatar da hakan.

 

Hakazalika, gwamnatin ta bukaci al’umma da su kwantar da hankalinsu, su kuma guji yada jita-jita ko bayanan da ba a tabbatar da sahihancinsu ba yayin da ake jiran sakamakon binciken hukumomi.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticlePOLITICAL HYPOCRISY: A CAUTIONARY NOTE TO THOSE SEEKING RELEVANCE THROUGH DIVISION
Next Article KARE MANUFAR MULKI: DALILIN DA YA SA JIHAR KANO BA ZA TA IYA LAMUNTAR MAKARKASHIYAR SIYASA BA A WANNAN LOKACI

Related Posts

THEY CAN’T MATCH HIS RECORD, SO THEY ATTACK HIS NAME

June 21, 2026

SILENT ACHIEVEMENTS, LOUD IMPACT: ASSESSING THE FOOTPRINTS OF IBRAHIM WAIYA IN THE PRESENT ADMINISTRATION

June 21, 2026

KARE MANUFAR MULKI: DALILIN DA YA SA JIHAR KANO BA ZA TA IYA LAMUNTAR MAKARKASHIYAR SIYASA BA A WANNAN LOKACI

June 21, 2026

POLITICAL HYPOCRISY: A CAUTIONARY NOTE TO THOSE SEEKING RELEVANCE THROUGH DIVISION

June 21, 2026

Protecting the Vision: Why Kano State Cannot Afford Destructive Political Maneuvers Right Now

June 20, 2026

DEADLY CONSPIRACY TO TOPPLE COMMISSIONER WAIYA

June 20, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

THEY CAN’T MATCH HIS RECORD, SO THEY ATTACK HIS NAME

By Brown Pigeon MediaJune 21, 2026

…The Government Needs to Wake Up By Munir Ibrahim  In every administration,…

SILENT ACHIEVEMENTS, LOUD IMPACT: ASSESSING THE FOOTPRINTS OF IBRAHIM WAIYA IN THE PRESENT ADMINISTRATION

June 21, 2026

KARE MANUFAR MULKI: DALILIN DA YA SA JIHAR KANO BA ZA TA IYA LAMUNTAR MAKARKASHIYAR SIYASA BA A WANNAN LOKACI

June 21, 2026

Gwamna Abba Ya Ba da Umarnin Bincike Kan Rasuwar Dalibar St. Louis, Maimuna Nihal

June 21, 2026

POLITICAL HYPOCRISY: A CAUTIONARY NOTE TO THOSE SEEKING RELEVANCE THROUGH DIVISION

June 21, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.