Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FEDERAL GOVERNMENT SUSPENDS PROPOSED WAEC, NECO REGISTRATION FEE HIKE

    July 13, 2026

    FG: FANNIN MA’ADANAI YA JAWO JARIN DALA BILIYAN 3 CIKIN SHEKARU UKU

    June 18, 2026

    GWAMNATIN TARRAYYA TA MUSANTA SHIRIN SOKE HUKUMAR NBAIS

    June 18, 2026

    DEMOCRACY DAY SPEECH: OUR GENERATION MUST SECURE PROSPERITY 

    June 12, 2026

    Senator Barau Reaffirms ECOWAS Parliament’s Commitment to Regional Unity at Commissioning of New ECOWAS Headquarters

    July 3, 2026

    DA DUMI-DUMI: Starmer ya yi Murabus Daga Mukamin Firaministan Birtaniya

    June 22, 2026

    NETANYAHU YA SHA ALWASHIN HANA IRAN MALLAKAR MAKAMIN NUKILIYA

    June 13, 2026

    Girgizar Ƙasa Mai Ƙarfi Ta Hallaka Mutane a Philippines, Ana Fargabar Tsunami a Wasu Ƙasashe

    June 8, 2026

    WAIYA PLEDGES COLLABORATION WITH EX-COUNCILLORS’ FORUM, NORTH WEST APC WOMEN MEDIA GROUP AS BOTH DECLARE SUPPORT FOR GOVERNOR ABBA

    August 4, 2026

    Ibrahim Abdullahi Waiya: Leadership Defined by Focus, Vision and Service

    August 4, 2026

    KANO RECORDS REVENUE SURGE AS DIGITAL LAND SYSTEM RAISES MONTHLY EARNINGS TO ₦750 MILLION

    August 3, 2026

    Waiya Reaffirms Kano Government’s Commitment to Community-Led Security, Peacebuilding

    August 3, 2026
  • Business

    KASEDA TA GUDANAR DA SHIRIN WAYAR DA KAI GA MSMEs KAN KA’IDOJIN NAFDAC A JIHAR KATSINA

    June 12, 2026

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026
  • Education

    KANO PRIVATE SCHOOLS BOARD SUSPENDS 10% STATUTORY TAX PENDING FRESH ASSESSMENT

    August 1, 2026

    2027 PRESIDENCY: TINUBU DECLARES UNIVERSITY DEGREE, LEAVES OUT PRIMARY, SECONDARY EDUCATION

    August 1, 2026

    Governor Abba Kabir Yusuf, Education Minister Commission New Girls’ Secondary School in Kumbotso

    July 22, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Umarci Jami’ar Azman Ta Gabatar da Takardun Gini Ko Ta Fuskanci Rufe Makarantar

    June 23, 2026

    Kano Govt Reaffirms Commitment to Children’s Welfare at International Children’s Day Celebration

    June 14, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    NORTH-WEST DEVELOPMENT COMMISSION TEAMS UP WITH DALA ORTHOPAEDIC HOSPITAL TO EASE MEDICAL COSTS

    August 1, 2026

    Kano Government Targets Maternal Mortality with 484 New Mini-Ambulances for Rural Wards

    June 19, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Sayi Ƙananan Motocin Asibiti 484 Domin Taimaka wa Mata Masu Juna Biyu – Kwamishinan Lafiya

    June 19, 2026

    SHAYAR DA NONON UWA ZALLA NA KARE YARA DAGA CUTUTTUKA — KWAMISHINAN LAFIYA

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Asibitocin Kano Ta Tsaurara Matakai Kan Rashin Zuwa Aiki bisa Jadawalin Ayyuka

    June 11, 2026
  • Politics

    SANATA RUFAI SANI HANGA YA FICE DAGA JAM’IYYAR NDC

    August 3, 2026

    KWANKWASIYYA-SHEKARAU UNITY FORUM REBRANDS, DECLARES TOTAL SUPPORT FOR GOVERNOR ABBA KABIR YUSUF AHEAD OF 2027

    July 21, 2026

    Governor Abba Kabir Yusuf Declares Murtala Sule Garo as 2027 Deputy Governorship Running Mate

    July 13, 2026

    APC zata Bayyana Shettima a Matsayin Mataimakin Takarar Tinubu na 2027

    July 10, 2026

    TSOFAFFIN SHUGABANNIN ƘANANAN HUKUMOMI DA KANSILOLI SUN BAYYANA GOYON BAYANSU GA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF

    July 10, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » APC TA DAKATAR DA DAN MAJALISAR TARAYYA IBRAHIM KAMFANI AUYO DA WASU JIGA-JIGAI A JIGAWA
Politics

APC TA DAKATAR DA DAN MAJALISAR TARAYYA IBRAHIM KAMFANI AUYO DA WASU JIGA-JIGAI A JIGAWA

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaJune 1, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link
Mutawakkilu Ibrahim Idris
APC TA DAKATAR DA DAN MAJALISAR TARAYYA IBRAHIM KAMFANI AUYO DA WASU JIGA-JIGAI A JIGAWA
Mutawakkilu Ibrahim Idris
APC TA DAKATAR DA DAN MAJALISAR TARAYYA IBRAHIM KAMFANI AUYO DA WASU JIGA-JIGAI A JIGAWA

Jam’iyyar APC reshen Jihar Jigawa ta dakatar da dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Auyo, Hadejia da Kafin Hausa, Hon. Ibrahim Usman Kamfani Auyo, tare da wasu jiga-jigan yan tarakara a jihar

 

Cikin sanarwar da Shugaban APC na Jihar Jigawa, Hon. Ahmed Garba MK ya sanya wa hannu ranar Lahadi 31 Mayu 2026.

 

Sanarwar ta bayyana cewa an dauki matakin ne bayan korafe-korafe da rahotannin da suka shafi zargin shiga ayyukan da suka saba wa jam’iyya da kuma haddasa rashin jituwa a tsakanin ƴaƴan jam’iyyar

 

APC ta ce, zarge-zargen sun shafi wasu abubuwan da suka faru a garin Auyo a ranar 26 ga Mayun 2026, wadanda jam’iyyar ta ce na iya ɓata mata suna da haddasa rabuwar kai a cikinta.

 

Sauran da aka dakatar sun hada da Aisha Adamu Auyo, Yargabi Babannan Auyo, Musa Idris Zabarau, Ibrahim Ayama, Saje Hadiyau da Sani Abdullahi Hadiyau.

 

Sanarwar ta ce dakatarwar za ta ci gaba da aiki har sai an kammala bincike tare da mika rahoton kwamitin ladabtarwa na jam’iyyar.

 

A cikin wani faifan bidiyo dai an hangi ɗan majalisar na gugar zana tare da miƙa saƙo irin na siyasa yana mai cewa, “Ko PDP da ta cika sai da ta danna bindiga, to mu ma tamu tana nan tafe. Muna nan a Jam’iyyar APC domin kayanmu ce…”

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticleGWAMNA ABBA YUSUF YA SHA ALWASHIN KULA DA MARAYU, YA CE SU MA ‘YA’YANSA NE
Next Article BABU WANI ƊAN TAKARAR DA ZAI IYA KARAWA DA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF A KANO

Related Posts

SANATA RUFAI SANI HANGA YA FICE DAGA JAM’IYYAR NDC

August 3, 2026

KWANKWASIYYA-SHEKARAU UNITY FORUM REBRANDS, DECLARES TOTAL SUPPORT FOR GOVERNOR ABBA KABIR YUSUF AHEAD OF 2027

July 21, 2026

Governor Abba Kabir Yusuf Declares Murtala Sule Garo as 2027 Deputy Governorship Running Mate

July 13, 2026

APC zata Bayyana Shettima a Matsayin Mataimakin Takarar Tinubu na 2027

July 10, 2026

TSOFAFFIN SHUGABANNIN ƘANANAN HUKUMOMI DA KANSILOLI SUN BAYYANA GOYON BAYANSU GA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF

July 10, 2026

Kano Information Commissioner Engages Broadcast Commentators to Strengthen Public Information

June 30, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

WAIYA PLEDGES COLLABORATION WITH EX-COUNCILLORS’ FORUM, NORTH WEST APC WOMEN MEDIA GROUP AS BOTH DECLARE SUPPORT FOR GOVERNOR ABBA

By Brown Pigeon MediaAugust 4, 2026

The Kano State Commissioner of Information and Internal Affairs, Comrade Ibrahim Abdullahi…

Ibrahim Abdullahi Waiya: Leadership Defined by Focus, Vision and Service

August 4, 2026

KANO RECORDS REVENUE SURGE AS DIGITAL LAND SYSTEM RAISES MONTHLY EARNINGS TO ₦750 MILLION

August 3, 2026

SANATA RUFAI SANI HANGA YA FICE DAGA JAM’IYYAR NDC

August 3, 2026

Waiya Reaffirms Kano Government’s Commitment to Community-Led Security, Peacebuilding

August 3, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.