Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    Tinubu Ya Yaba Da Rawar Sojin Ruwa Wajen Kare Arzikin Najeriya

    June 2, 2026

    TINUBU: CIRE TALLAFIN FETUR YA CECI NAJERIYA DAGA DURKUSHEWAR TATTALIN ARZIKI

    May 30, 2026

    GWAMNATIN TARAYYA TA AYYANA RANAKUN HUTUN BABBAR SALLAH A NAJERIYA

    May 26, 2026

    VP Shettima Leads Nigerian Delegation to Benin Presidential Inauguration Ceremony

    May 23, 2026

    Saudiyya Ta Raba Alƙur’ani Miliyan 1.9 Ga Alhazan Bana

    June 2, 2026

    AN HANA YIN LAYYA DA BIJIMIN “DONALD TRUMP” A BANGLADESH

    May 28, 2026

    MAHAJJATA MILIYAN 1.6 SUN HALLARA A FILIN ARAFAT DOMIN SAUKE FARALI A AIKIN HAJJI

    May 26, 2026

    AMURKA TA KADDAMAR DA SABBIN HARE-HARE A KUDANCIN IRAN

    May 26, 2026

    THE IPOB QUESTION THAT REFUSES TO DIE: WHY PETER OBI’S UNRETRACTED POSITION REMAINS A MAJOR TEST OF HIS 2027 PRESIDENTIAL AMBITION

    June 3, 2026

    NIGERIANS DESERVE ANSWERS: PETER OBI CANNOT REMAIN SILENT ON HIS IPOB COMMENTS

    June 3, 2026

    Tinubu Ya Yaba Da Rawar Sojin Ruwa Wajen Kare Arzikin Najeriya

    June 2, 2026

    Saudiyya Ta Raba Alƙur’ani Miliyan 1.9 Ga Alhazan Bana

    June 2, 2026
  • Business

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026

    Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika, ya musanta zargin cewa aikin samar da kamfanin jirgin saman Najeriya na ‘Nigeria Air’ da gwamnatin tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari ta ƙaddamar a zamaninta na bogi ne

    September 4, 2025
  • Education

    From Emergency to Excellence: How Kano Conquered Nigeria’s 2025 NECO Results in Three Years

    May 30, 2026

    GWAMNATIN KANO TA BAI WA DALIBAI HUTUN BABBAR SALLAH

    May 20, 2026

    KANO STUDENTS FORUM APPLAUDS GOV. YUSUF’S EDUCATION REFORMS, BACKS SECOND-TERM BID

    May 11, 2026

    AKCILS Hits 50-Year Milestone, Hosts Lavish Golden Jubilee

    April 30, 2026

    UNICEF, WHO, UNDP Donate 45 Motorcycles to Strengthen Healthcare Delivery in Kebbi

    April 29, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    Zulum Directs Distribution of Free Cholera Drugs, Medical Consumables to Health Facilities

    June 1, 2026

    PUTTING CHILDREN FIRST: ONE KANO AGENDA COMMENDS DAN BELLO’S EDUCATIONAL SUPPORT INITIATIVE

    May 25, 2026

    DR. MUZAKKARI DRIVES DIGITAL HEALTH INNOVATION IN KANO STATE

    May 12, 2026

    KSCHMA EXPANDS HEALTH SCHEME TO COVER 6,000 TB PATIENTS IN KANO

    May 12, 2026

    KSCHMA Honours Governor Abba Kabir Yusuf as “Champion of Workers Progress,” Highlights AbbaCare Impact

    May 1, 2026
  • Politics

    AREWA ON THE BRINK OF UNCERTAINTY: OBI AND KWANKWASO’S MANIPULATIVE DECEPTION THAT MAY JEOPARDIZE OUR COLLECTIVE EXISTENCE

    June 3, 2026

    PETER OBI’S ROMANCE WITH A TERRORIST GROUP (IPOB) EXPOSES A DANGEROUS AGENDA AGAINST NIGERIA 

    June 3, 2026

    THROWBACK: ‘IPOB Members not Terrorists, I live With Them’ – Peter Obi

    June 3, 2026

    PETER OBI, IPOB AND THE QUESTIONS THAT STILL DEMAND ANSWERS

    June 3, 2026

    Ayyukan Ci Gaba Za Su Tabbatar Da Nasarar Tinubu A Arewa, Inji Matawalle

    June 1, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » Daukaka Ta Allah Ce: Hakikanin Gwagwarmayar Siyasa da Sakamakonta
News

Daukaka Ta Allah Ce: Hakikanin Gwagwarmayar Siyasa da Sakamakonta

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaMarch 2, 20263 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link

Daukaka Ta Allah Ce: Hakikanin Gwagwarmayar Siyasa da Sakamakonta

 

Daga: Mohammed Babagana Abubakar

Mail: aunogitalabuba@gmail.com

 

A cikin tafiyar rayuwa da siyasa, akwai wata gaskiya guda daya da ba ta taba sauyawa: Daukaka da mulki na Allah ne, Shi yake bayar da su ga wanda ya so, a lokacin da ya so. Duk mai ikirarin cewa shi ne ya gina wani, ko kuma shi ne silar daukakar wani ba tare da yardar Ubangiji ba, yana taba dayan siffofin Mahalicci.

 

Gwagwarmayar Da Aka Yi: Shaidar Tarihi

Nasarar da aka samu a jihar Kano, wadda ta kai ga hawan His Excellency, Gwamna Abba Kabir Yusuf, ba nasarar mutum daya ba ce; nasara ce ta jini, gumi, da sadaukarwar dubban mutane wadanda suka amince da canji. A cikin wannan sahun, akwai jarumai irin su Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, wadanda suka sadaukar da lokacinsu, dukiyarsu, da kwarewarsu wajen ganin wannan buri ya cika.

 

Ba bukatar fada ba ne, domin ayyuka sun riga sun yi magana. Wanda ya yi aiki tukuru don ganin nasarar gwamnati, kishin al’umma ne ya koro shi, ba wai neman abincin yau da kullum ba. Maganar cewa wani ya taimaki wani da abinci, magana ce da ta saba wa tarbiyyar addini da ta al’ada, domin hannun da ya bayar ya kamata ya manta, ballantana idan aka duba cewa kowa ma bawa ne a gaban Allah.

 

Siyasa ba ta gadara ba ce, siyasa ta karbuwa ce a wurin mutane. Idan Allah ya sanya mutum ya zama silar nasara a wani gari ko jiha da ba tasa ta haihuwa ba (kamar yadda aka karbi shawarwari da gudunmawar wasu a Kano), wannan wata babbar baiwa ce da ke nuna cewa mutumin yana da tasiri da kwarewa.

 

Abin takaici ne yadda wasu suke ganin kamar su ne “iyayen gidan” siyasa wadanda ba a isa a yi babu su ba. Kundin tsarin mulkin Najeriya da ma tsarin dimokuradiyya sun ba kowa damar bayyana ra’ayinsa da kuma ba da gudunmawa. Duk wanda ya yi ikirarin shi ya yi wa Gwamna Abba aikin da shi kansa gwamnan bai yi wa kansa ba, to ya kamata ya sani cewa Allah ne ya karbi wannan aikin, ba wai domin dabarar wani mutum ba.

 

Kwamared Ibrahim Waiya mutum ne mai natsuwa, wanda ya san mutuncin kansa da na magabata. Martaninsa ba na zagi ba ne, face na godiya ga Allah da ya nuna masa wannan rana. Siyasa takaitacciya ce, amma mutunci madawwami ne.

 

Mutum baya daga mutum sai Allah.

 

Gwagwarmaya tana bukatar hadin kai, ba gori ba.

Kishin Kano ya kamata ya zama gaba da kishin kai.

Allah ya taimaki jihar Kano, ya kuma sa mu gama da duniya lafiya.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticleThe Freedom to Lead: Why A’in Jafaru’s Local Sentiment Fails to See Governor Abba’s Progress
Next Article DALILIN DA YA SA IKIRARIN GALADIMA A KAN GWAMNA YUSUF YA GAZA TA FUSKAR SAHIHANCI

Related Posts

THE IPOB QUESTION THAT REFUSES TO DIE: WHY PETER OBI’S UNRETRACTED POSITION REMAINS A MAJOR TEST OF HIS 2027 PRESIDENTIAL AMBITION

June 3, 2026

NIGERIANS DESERVE ANSWERS: PETER OBI CANNOT REMAIN SILENT ON HIS IPOB COMMENTS

June 3, 2026

Tinubu Ya Yaba Da Rawar Sojin Ruwa Wajen Kare Arzikin Najeriya

June 2, 2026

Saudiyya Ta Raba Alƙur’ani Miliyan 1.9 Ga Alhazan Bana

June 2, 2026

Kwamishinan Albarkatun Ruwa Ya Duba Aikin Gyaran Babbar Ma’ajiyar Ruwan Goron Dutse a Kano

June 2, 2026

Zamfara Commences Payment Of N500m Gratuity To Retired LG Workers

June 2, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

AREWA ON THE BRINK OF UNCERTAINTY: OBI AND KWANKWASO’S MANIPULATIVE DECEPTION THAT MAY JEOPARDIZE OUR COLLECTIVE EXISTENCE

By Brown Pigeon MediaJune 3, 2026

…The sheer hatred of the North orchestrated by Kwankwaso to quench his hunger for power.…

THE IPOB QUESTION THAT REFUSES TO DIE: WHY PETER OBI’S UNRETRACTED POSITION REMAINS A MAJOR TEST OF HIS 2027 PRESIDENTIAL AMBITION

June 3, 2026

PETER OBI’S ROMANCE WITH A TERRORIST GROUP (IPOB) EXPOSES A DANGEROUS AGENDA AGAINST NIGERIA 

June 3, 2026

THROWBACK: ‘IPOB Members not Terrorists, I live With Them’ – Peter Obi

June 3, 2026

PETER OBI, IPOB AND THE QUESTIONS THAT STILL DEMAND ANSWERS

June 3, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.