Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FEDERAL GOVERNMENT SUSPENDS PROPOSED WAEC, NECO REGISTRATION FEE HIKE

    July 13, 2026

    FG: FANNIN MA’ADANAI YA JAWO JARIN DALA BILIYAN 3 CIKIN SHEKARU UKU

    June 18, 2026

    GWAMNATIN TARRAYYA TA MUSANTA SHIRIN SOKE HUKUMAR NBAIS

    June 18, 2026

    DEMOCRACY DAY SPEECH: OUR GENERATION MUST SECURE PROSPERITY 

    June 12, 2026

    Senator Barau Reaffirms ECOWAS Parliament’s Commitment to Regional Unity at Commissioning of New ECOWAS Headquarters

    July 3, 2026

    DA DUMI-DUMI: Starmer ya yi Murabus Daga Mukamin Firaministan Birtaniya

    June 22, 2026

    NETANYAHU YA SHA ALWASHIN HANA IRAN MALLAKAR MAKAMIN NUKILIYA

    June 13, 2026

    Girgizar Ƙasa Mai Ƙarfi Ta Hallaka Mutane a Philippines, Ana Fargabar Tsunami a Wasu Ƙasashe

    June 8, 2026

    KANO RECORDS REVENUE SURGE AS DIGITAL LAND SYSTEM RAISES MONTHLY EARNINGS TO ₦750 MILLION

    August 3, 2026

    Waiya Reaffirms Kano Government’s Commitment to Community-Led Security, Peacebuilding

    August 3, 2026

    WAIYA YA JADDADA MUHIMMANCIN HAƊIN GWIWA TSAKANIN AL’UMMA DA GWAMNATI WAJEN INGANTA TSARO A JIHAR KANO

    August 3, 2026

    Kosan Waka Dies at 47 as Gov. Yusuf Mourns Renowned Political Singer

    August 2, 2026
  • Business

    KASEDA TA GUDANAR DA SHIRIN WAYAR DA KAI GA MSMEs KAN KA’IDOJIN NAFDAC A JIHAR KATSINA

    June 12, 2026

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026
  • Education

    KANO PRIVATE SCHOOLS BOARD SUSPENDS 10% STATUTORY TAX PENDING FRESH ASSESSMENT

    August 1, 2026

    2027 PRESIDENCY: TINUBU DECLARES UNIVERSITY DEGREE, LEAVES OUT PRIMARY, SECONDARY EDUCATION

    August 1, 2026

    Governor Abba Kabir Yusuf, Education Minister Commission New Girls’ Secondary School in Kumbotso

    July 22, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Umarci Jami’ar Azman Ta Gabatar da Takardun Gini Ko Ta Fuskanci Rufe Makarantar

    June 23, 2026

    Kano Govt Reaffirms Commitment to Children’s Welfare at International Children’s Day Celebration

    June 14, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    NORTH-WEST DEVELOPMENT COMMISSION TEAMS UP WITH DALA ORTHOPAEDIC HOSPITAL TO EASE MEDICAL COSTS

    August 1, 2026

    Kano Government Targets Maternal Mortality with 484 New Mini-Ambulances for Rural Wards

    June 19, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Sayi Ƙananan Motocin Asibiti 484 Domin Taimaka wa Mata Masu Juna Biyu – Kwamishinan Lafiya

    June 19, 2026

    SHAYAR DA NONON UWA ZALLA NA KARE YARA DAGA CUTUTTUKA — KWAMISHINAN LAFIYA

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Asibitocin Kano Ta Tsaurara Matakai Kan Rashin Zuwa Aiki bisa Jadawalin Ayyuka

    June 11, 2026
  • Politics

    SANATA RUFAI SANI HANGA YA FICE DAGA JAM’IYYAR NDC

    August 3, 2026

    KWANKWASIYYA-SHEKARAU UNITY FORUM REBRANDS, DECLARES TOTAL SUPPORT FOR GOVERNOR ABBA KABIR YUSUF AHEAD OF 2027

    July 21, 2026

    Governor Abba Kabir Yusuf Declares Murtala Sule Garo as 2027 Deputy Governorship Running Mate

    July 13, 2026

    APC zata Bayyana Shettima a Matsayin Mataimakin Takarar Tinubu na 2027

    July 10, 2026

    TSOFAFFIN SHUGABANNIN ƘANANAN HUKUMOMI DA KANSILOLI SUN BAYYANA GOYON BAYANSU GA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF

    July 10, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » Gwamna Yusuf Ya Raba Tallafin Naira 50,000 ga Mata 6,680 Don Inganta Rayuwa
Uncategorized

Gwamna Yusuf Ya Raba Tallafin Naira 50,000 ga Mata 6,680 Don Inganta Rayuwa

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaApril 15, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link

Daga Mutawakkilu Ibrahim Idris

 

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya raba naira 50,000 ga mata 6,680 domin ƙarfafa su tare da ba su damar tallafawa iyalansu na kusa.

 

Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Babban Sakataren Yaɗa Labarai na Gwamnan, Mustapha Muhammad, ya fitar a ranar Lahadi.

 

Bikin rabon tallafin, wanda ya gudana a Gidan Gwamnatin Kano a ranar Asabar, ya samu halartar dubban mata daga ƙananan hukumomi 44 da kuma magoya bayan jam’iyyar APC.

 

Gwamna Yusuf ya jaddada cewa wannan tallafin na wata-wata na naira 50,000 zai bai wa waɗanda suka amfana damar bada gudummawa wajen bunƙasa ƙananan sana’o’i a fadin jihar.

 

Ya bayyana cewa ana ci gaba da bayar da wannan tallafi tun daga farkon wannan gwamnati, yana mai cewa rayuwar dubban mata marasa galihu ta riga ta inganta sosai.

 

Gwamna Yusuf ya tabbatar wa al’umma cewa za su ci gaba da amfana da ribar dimokuraɗiyya, tare da roƙon su da su ci gaba da mara wa shirye-shiryen gwamnati na inganta rayuwar jama’a baya.

 

Gwamnan ya nuna godiyarsa ga Majalisar Dokokin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Kakakin Majalisar, Hon. Jibril Ismail Falgore, shugabannin ƙananan hukumomi 44 da kuma ‘ya’yan jam’iyyar APC bisa rawar da suka taka wajen tabbatar da nasarar wannan shiri.

 

A nasa jawabin, Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kano, Hon. Jibril Ismail Falgore, ya shawarci waɗanda suka amfana da su ɗauki tallafin a matsayin albarka, tare da roƙon su da su yi amfani da kuɗin yadda ya kamata.

 

A jawabansu daban-daban, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Fagge, Barr. Shehu; Mohammed Bello, Shugaban Ƙungiyar Ƙananan Hukumomi ta Nijeriya (ALGON), Hajiya Sa’adatu Yushau Soja; da Shugabar Mata ta APC, Hajiya Fatima Abdullahi Dala, sun yabawa Gwamna Yusuf bisa jajircewarsa wajen bunƙasa jarin ɗan adam da tasirin da hakan ke da shi kai tsaye ga al’umma.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticleDSS Ta Tsare Jami’an Gwamnatin Kano Kan Korafin Kwankwaso Game da Bata Suna
Next Article Jami’an ’Yan Sanda Sun Cafke Matasa Biyu Kan Damfarar Sama Da Mutum 500 Ta Hanyar Kwaikwayon “Aljannu”

Related Posts

GWAMNATIN FILATO TA YI WATSI DA SULHU DA ‘YAN TA’ADDA, TA SHA ALWASHIN KAKKABE SU

June 13, 2026

TSOHUWAR MINISTAR JINKAI SADIYA FAROUQ TA NEMI KOTU TA SOKE SAMMACIN KAMA TA

June 9, 2026

NSGF Chairman, Inuwa Yahaya Felicitates with Emir of Gombe on 12th Anniversary on the Throne

June 7, 2026

GWAMNATIN KATSINA TA DAKATAR DA TSOHON MAI TAIMAKAWA GWAMNA BISA ZARGIN GARKUWA DA MUTANE

May 26, 2026

INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

April 27, 2026

KANO GOVERNOR APPROVES 75% OF LAWYERS’ DEMANDS

April 16, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

KANO RECORDS REVENUE SURGE AS DIGITAL LAND SYSTEM RAISES MONTHLY EARNINGS TO ₦750 MILLION

By Brown Pigeon MediaAugust 3, 2026

– Abba Ka Cika Gwarzo… By Abba Anwar Land administration, safety and…

SANATA RUFAI SANI HANGA YA FICE DAGA JAM’IYYAR NDC

August 3, 2026

Waiya Reaffirms Kano Government’s Commitment to Community-Led Security, Peacebuilding

August 3, 2026

WAIYA YA JADDADA MUHIMMANCIN HAƊIN GWIWA TSAKANIN AL’UMMA DA GWAMNATI WAJEN INGANTA TSARO A JIHAR KANO

August 3, 2026

Kosan Waka Dies at 47 as Gov. Yusuf Mourns Renowned Political Singer

August 2, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.