Author: Brown Pigeon Media

Zamfara State Government has commenced the payment of N500 million gratuity to the fourth batch of retired local government workers under the 2025 exercise. The Commissioner for Local Government and Chieftaincy Affairs, Engr Ahmad Garba Yandi, said the payment was part of the administration’s commitment to improving the welfare of retirees and ensuring prompt settlement of their entitlements. He said similar disbursements had earlier been made to previous batches of retirees under the state’s ongoing retirement benefits programme. Yandi said the gesture demonstrated the determination of Governor Dauda Lawal’s administration to address gratuity backlogs and restore dignity to retired…

Read More

Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya, Nigeria Labour Congress (NLC), ta yi watsi da shawarar da wasu gwamnoni suka gabatar na ƙara mafi ƙarancin albashi zuwa Naira 100,000, tana mai cewa adadin bai dace da halin matsin tattalin arziki da tsadar rayuwa da ake fama da ita a ƙasar ba. Kakakin ƙungiyar, Benson Upah, ya bayyana cewa Naira 100,000 ba za ta iya biyan buƙatun ma’aikata ba a halin yanzu, yana mai jaddada cewa mafi ƙarancin albashi ya kamata ya kai Naira miliyan ɗaya domin ya dace da hauhawar farashin kayayyaki da tsadar rayuwa. Upah ya ce ma’aikatan Najeriya na…

Read More

Ministan ƙasa a ma’aikatar tsaron Nijeriya, Bello Matawalle, ya bayyana kwarin gwiwa kan cewa masu kaɗa ƙuri’a a Arewacin Nijeriya za su mara wa Shugaba Bola Tinubu baya a zaɓen 2027 domin nuna godiya ga ayyukan ci gaba da gwamnatinsa ke aiwatarwa a yankin. Matawalle ya ce Arewa ta amfana matuƙa daga manyan ayyukan gine-ginen ababen more rayuwa da sauran shirye-shiryen ci gaba da gwamnatin Tinubu ta ƙaddamar tun bayan hawanta mulki. Ya kuma ce an naɗa mutane da dama daga yankin Arewa a muhimman mukaman gwamnati, inda suke taka rawa wajen tabbatar da cewa al’ummomin yankin sun…

Read More

Al’ummar garin Dayaso da ke Mazabar Gwangwan a Karamar Hukumar Rogo, Jihar Kano, sun gudanar da taron zumunci domin tattauna matsalolin da suka dade suna addabar al’ummarsu sakamakon rashin kulawar gwamnati a matakai daban- daban. Taron ya haɗa mazauna garin, shugabannin al’umma, matasa, mata, manoma da sauran masu ruwa da tsaki domin tattauna ƙalubalen da garin ke fuskanta. Da yake zantawa da Jami’in Yaɗa Labarai na Karamar Hukumar Rogo Abdu Bako Abdullah, bayan kammala taron da aka gudanar a Makarantar Firamare ta Dayaso, Shugaban Ƙungiyar Zumunta Dayaso Malam Adda’u Usman ya bayyana cewa bayan doguwar tattaunawa, mahalarta taron…

Read More

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da haɗa Ma’aikatar Albarkatun Ruwa da Muhalli da Sauyin Yanayi zuwa ma’aikata ɗaya domin inganta aiki da gudanarwa. Sakataren Gwamnatin Jihar, Alhaji Umar Farouk Ibrahim, ne ya sanar da hakan s cikin wata sanarwa da Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da ita. Sanarwar ta ce Ma’aikatar za a rika kiranta da “Ma’aikatar Albarkatun Ruwa, Muhalli da Sauyin Yanayi. Sanarwar ta kara r da cewa wannan na daga cikin kokarin gwamnati na inganta tsarin gudanarwa, da ƙarfafa aiwatar da manufofi, da kuma amfani da albarkatu yadda ya kamata wajen magance matsalolin ruwa da muhalli…

Read More

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya kuma jigo a jam’iyyar ADC, Babachir David Lawal, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar bayan kammala zabukan fidda gwani na cikin gida. A cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook, Lawal ya bayyana cewa ya ɗauki matakin ne sakamakon abin da ya kira rashin adalci da kuma magudin da aka yi a yayin gudanar da zabukan fidda gwani. Ya zargi shugabannin jam’iyyar da murde tsarin zaɓen domin fifita tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, tare da bai wa magoya bayansa gata a matakai daban-daban na zaɓen. Lawal ya ce zabukan…

Read More

Uwargidan shugaban ƙasa, Oluremi Tinubu, ta bayyana ƙwarin gwiwarta cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai yi nasara wajen yaƙi da ‘yan ta’adda da sauran masu aikata laifuka a Najeriya. Ta ce gwamnatin Tinubu na aiki ba dare ba rana domin magance matsalolin tsaro da tabbatar da zaman lafiya a faɗin ƙasar nan. Remi ta buƙaci ‘yan Najeriya su ci gaba da haƙuri da goyon baya, tana mai cewa shugaban ƙasar zai murƙushe ƙungiyoyin masu laifi tare da samar da ingantaccen tsaro.

Read More

Borno State Governor, Professor Babagana Umara Zulum, has directed the immediate procurement and distribution of drugs, medical consumables, and hygiene materials worth millions of Naira to health facilities to contain cases of acute watery diarrhea in parts of the state. The Permanent Secretary, Ministry of Health and Human Services, Dr. Shettima Maina Mohammed, disclosed this during the presentation of medical supplies to healthcare facilities treating affected patients on Sunday. According to Dr. Mohammed, the drugs and consumables were procured by the state government and supplied to designated treatment centers to ensure that patients receive care free of charge.…

Read More

The Management of Niger State Pilgrims’ Welfare Board attended the Post-Arafat Briefing in Makkah, organized by the National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON), as part of efforts to review the just-concluded 2026 Hajj exercise. A statement signed by the board public relations officer Jibrin Usman kodo said the Briefing brings together key stakeholders, and State Pilgrims’ Welfare Boards to assess the overall conduct of the pilgrimage, with a focus on identifying both strengths and areas requiring improvement. Particular attention is being given to activities in the Masha’er (holy sites), with the aim of enhancing operational efficiency and service…

Read More

Rundunar ’yan sandan Jihar Zamfara ta tabbatar da kama wani fitaccen jagoran ’yan bindiga, Ali Bahago Ɗanakulu, tare da wasu mukarrabansa a yankin Kaura Namoda. An kama su ne a ƙauyen Kasuwan Daji bisa sahihan bayanan sirri da suka kai ga samamen jami’an tsaro kan maboyar su. A cewar kakakin rundunar, DSP Yazid Abubakar, an kashe ɗaya daga cikin ’yan bindigar a lokacin farmakin, yayin da sauran aka cafke su da ake zargi da hannu a fashi da makami da sauran munanan laifuka da suka addabi yankin. Wadanda aka kama sun haɗa da Hassan Dan Kure da Dahiru…

Read More