Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FEDERAL GOVERNMENT SUSPENDS PROPOSED WAEC, NECO REGISTRATION FEE HIKE

    July 13, 2026

    FG: FANNIN MA’ADANAI YA JAWO JARIN DALA BILIYAN 3 CIKIN SHEKARU UKU

    June 18, 2026

    GWAMNATIN TARRAYYA TA MUSANTA SHIRIN SOKE HUKUMAR NBAIS

    June 18, 2026

    DEMOCRACY DAY SPEECH: OUR GENERATION MUST SECURE PROSPERITY 

    June 12, 2026

    Senator Barau Reaffirms ECOWAS Parliament’s Commitment to Regional Unity at Commissioning of New ECOWAS Headquarters

    July 3, 2026

    DA DUMI-DUMI: Starmer ya yi Murabus Daga Mukamin Firaministan Birtaniya

    June 22, 2026

    NETANYAHU YA SHA ALWASHIN HANA IRAN MALLAKAR MAKAMIN NUKILIYA

    June 13, 2026

    Girgizar Ƙasa Mai Ƙarfi Ta Hallaka Mutane a Philippines, Ana Fargabar Tsunami a Wasu Ƙasashe

    June 8, 2026

    KANO AT A CROSSROADS: KPCF URGES PRESIDENT TINUBU TO INTERVENE TO PREVENT CRISIS

    October 8, 2026

    KANO INTELLECTUALS FORUM INAUGURATED TO HARNESS ACADEMIC EXPERTISE FOR SOCIOECONOMIC DEVELOPMENT — WAIYA

    October 6, 2026

    THE COALITION OF YOUNG PATRIOTIC IMAMS OF JUMA’AT MOSQUES IN NORTHERN NIGERIA HONOURS WAIYA WITH “GWANI” TITLE

    October 4, 2026

    WAIYA YA HALARCI KHATAMAR SAUKAR ALƘUR’ANI MAI GIRMA GUDA 3,313

    October 4, 2026
  • Business

    KASEDA TA GUDANAR DA SHIRIN WAYAR DA KAI GA MSMEs KAN KA’IDOJIN NAFDAC A JIHAR KATSINA

    June 12, 2026

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026
  • Education

    WAIYA URGES STUDENTS TO UPHOLD DISCIPLINE, PATRIOTISM AT INDEPENDENCE ANNIVERSARY

    October 2, 2026

    WAIYA COMPLETES PhD VIVA VOCE, EARNS NEW ACADEMIC DISTINCTION

    September 22, 2026

    Gov. Yusuf Reaffirms Education Priority, Commends Al-Istiqama University’s Impact

    September 19, 2026

    KANO RANKS FIRST IN EDUCATION SPENDING, SECOND IN CLIMATE GOVERNANCE

    September 13, 2026

    KANO GOVERNMENT INAUGURATES 14-MEMBER COMMITTEE TO OVERSEE HANDOVER OF SORTED RANO FACILITIES TO FEDERAL POLYTECHNIC

    September 11, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    NORTH-WEST DEVELOPMENT COMMISSION TEAMS UP WITH DALA ORTHOPAEDIC HOSPITAL TO EASE MEDICAL COSTS

    August 1, 2026

    Kano Government Targets Maternal Mortality with 484 New Mini-Ambulances for Rural Wards

    June 19, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Sayi Ƙananan Motocin Asibiti 484 Domin Taimaka wa Mata Masu Juna Biyu – Kwamishinan Lafiya

    June 19, 2026

    SHAYAR DA NONON UWA ZALLA NA KARE YARA DAGA CUTUTTUKA — KWAMISHINAN LAFIYA

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Asibitocin Kano Ta Tsaurara Matakai Kan Rashin Zuwa Aiki bisa Jadawalin Ayyuka

    June 11, 2026
  • Politics

    WAIYA URGES TINUBU’S NORTHERN APPOINTEES TO TAKE RENEWED HOPE AGENDA TO THE GRASSROOTS

    October 8, 2026

    TINUBU ABBA GIDA GIDA OYOYO 2027 DECLARES FULL SUPPORT FOR APC, APPOINTS WAIYA AS PATRON

    October 6, 2026

    WAIYA RECEIVES AHMAD S. ARUWA ON COURTESY VISIT

    September 29, 2026

    Dan Agundi Congratulates 21 New Kano Special Advisers, Urges Commitment to APC’s Success

    September 26, 2026

    KOTU TA SOKE TSAYAR DA PANTAMI A MATSAYIN ƊAN TAKARAR PDP A GOMBE

    September 24, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » Ku dawo da motocin da ku ka tafi da su – AKY gaTsoffin Kwamishinonin da su ka bi Kwankwaso By: Mutawakkilu 
Politics

Ku dawo da motocin da ku ka tafi da su – AKY gaTsoffin Kwamishinonin da su ka bi Kwankwaso By: Mutawakkilu 

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaFebruary 26, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link

Ku dawo da motocin da ku ka tafi da su – AKY gaTsoffin Kwamishinonin da su ka bi Kwankwaso

By: Mutawakkilu 

 

 

Cibiyar yaɗa labarai ta gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf (AKY Media Centre) ta bukaci tsoffin Kwamishinonin da suka ajiye mukamansu a kwanaki baya da su dawo da duk kadarorin gwamnati dake hannunsu kamar yadda doka ta tanada.

 

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Cibiyar da rabawa manema labarai a kano.

 

Idan za a iya tunawa waɗannan tsofaffin kwamishinonin sun sauka daga mukamansu ne da kansu, saboda ba za su goyi bayan matakin gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya dauka na komawa jam’iyyar APC ba. Haka kuma suka bayyana biyayyarsu ga jam’iyyar NNPP da ke goyon bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.

 

 

 

Cibiyar ta zargi cewa tun bayan saukarsu daga mukaman, wasu daga cikinsu sun ƙi mayar da motocin gwamnati da aka ba su domin aikin ofis. Ta ce motocin ba kyauta ba ne, mallakin gwamnati ne, kuma an ba su ne domin gudanar da ayyukan gwamnati kaɗai.

 

A cewar sanarwar, dokoki da ƙa’idojin aikin gwamnati sun tanadi cewa duk wanda ya sauka daga mukami ko ya kammala wa’adinsa, wajibi ne ya miƙa duk wata kadara ta gwamnati da ke hannunsa. Ta ƙara da cewa hakan ba zaɓi ba ne, dole ne a bi shi doka.

 

Cibiyar ta bayyana damuwa kan rahotannin da ke cewa wasu daga cikin tsoffin jami’an sun riƙe fiye da mota guda ɗaya, ciki har da motocin Hilux da aka tanada domin ayyukan ofis. Duk da wasiku da umarnin hukuma da aka aike musu na su mayar da motocin nan take, an ce sun yi biris da hakan.

 

 

Sanarwar ta ce wannan mataki ya na nuna kamar tsofaffin kwamishinonin sun rike motocin ba sa son mayarwa gwamnatin Jihar Kano, lamarin da ke bayyana a matsayin keta doka, cin amana da rashin girmama alhakin da ke tattare da riƙon muƙamin gwamnati.

 

Ta kuma jaddada cewa Gwamnatin Jihar Kano ba za ta zuba ido a riƙe kadarorin jama’a ba bisa ƙa’ida ba, inda ta yi alƙawarin ɗaukar duk matakan doka da na gudanarwa domin kwato motocin tare da tabbatar da an hukunta masu laifi.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticleAMNESTY INTERNATIONAL: ALLEGATIONS AGAINST KANO STATE GOVERNMENT, FALSE, MISLEADING, AND UNFOUNDED
Next Article Hukumar Karbar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci ta Jihar Kano ta Karbo motocin gwamnati daga hannun wasu kwamishinoni da suka yi murabus daga majalisar zartarwa ta jihar.

Related Posts

WAIYA URGES TINUBU’S NORTHERN APPOINTEES TO TAKE RENEWED HOPE AGENDA TO THE GRASSROOTS

October 8, 2026

TINUBU ABBA GIDA GIDA OYOYO 2027 DECLARES FULL SUPPORT FOR APC, APPOINTS WAIYA AS PATRON

October 6, 2026

WAIYA RECEIVES AHMAD S. ARUWA ON COURTESY VISIT

September 29, 2026

Dan Agundi Congratulates 21 New Kano Special Advisers, Urges Commitment to APC’s Success

September 26, 2026

KOTU TA SOKE TSAYAR DA PANTAMI A MATSAYIN ƊAN TAKARAR PDP A GOMBE

September 24, 2026

BARAU, ABBA AND THE NEW POLITICAL REALITY: WHY THE NOISE FROM SIDELINES WILL NOT DEFINE THEM.

September 19, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

WAIYA URGES TINUBU’S NORTHERN APPOINTEES TO TAKE RENEWED HOPE AGENDA TO THE GRASSROOTS

By Brown Pigeon MediaOctober 8, 2026

There are moments in the life of a nation when those entrusted with public…

KANO AT A CROSSROADS: KPCF URGES PRESIDENT TINUBU TO INTERVENE TO PREVENT CRISIS

October 8, 2026

KANO INTELLECTUALS FORUM INAUGURATED TO HARNESS ACADEMIC EXPERTISE FOR SOCIOECONOMIC DEVELOPMENT — WAIYA

October 6, 2026

TINUBU ABBA GIDA GIDA OYOYO 2027 DECLARES FULL SUPPORT FOR APC, APPOINTS WAIYA AS PATRON

October 6, 2026

KANO FIRST FORUM PETITIONS COMMISSIONER OF POLICE AGAINST ALH. AMINU BABBA DAN AGUNDI OVER ACTIONS CAPABLE OF INVITING VIOLENCE

October 5, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.