Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    Tinubu Ya Yaba Da Rawar Sojin Ruwa Wajen Kare Arzikin Najeriya

    June 2, 2026

    TINUBU: CIRE TALLAFIN FETUR YA CECI NAJERIYA DAGA DURKUSHEWAR TATTALIN ARZIKI

    May 30, 2026

    GWAMNATIN TARAYYA TA AYYANA RANAKUN HUTUN BABBAR SALLAH A NAJERIYA

    May 26, 2026

    VP Shettima Leads Nigerian Delegation to Benin Presidential Inauguration Ceremony

    May 23, 2026

    Saudiyya Ta Raba Alƙur’ani Miliyan 1.9 Ga Alhazan Bana

    June 2, 2026

    AN HANA YIN LAYYA DA BIJIMIN “DONALD TRUMP” A BANGLADESH

    May 28, 2026

    MAHAJJATA MILIYAN 1.6 SUN HALLARA A FILIN ARAFAT DOMIN SAUKE FARALI A AIKIN HAJJI

    May 26, 2026

    AMURKA TA KADDAMAR DA SABBIN HARE-HARE A KUDANCIN IRAN

    May 26, 2026

    THE IPOB QUESTION THAT REFUSES TO DIE: WHY PETER OBI’S UNRETRACTED POSITION REMAINS A MAJOR TEST OF HIS 2027 PRESIDENTIAL AMBITION

    June 3, 2026

    NIGERIANS DESERVE ANSWERS: PETER OBI CANNOT REMAIN SILENT ON HIS IPOB COMMENTS

    June 3, 2026

    Tinubu Ya Yaba Da Rawar Sojin Ruwa Wajen Kare Arzikin Najeriya

    June 2, 2026

    Saudiyya Ta Raba Alƙur’ani Miliyan 1.9 Ga Alhazan Bana

    June 2, 2026
  • Business

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026

    Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika, ya musanta zargin cewa aikin samar da kamfanin jirgin saman Najeriya na ‘Nigeria Air’ da gwamnatin tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari ta ƙaddamar a zamaninta na bogi ne

    September 4, 2025
  • Education

    From Emergency to Excellence: How Kano Conquered Nigeria’s 2025 NECO Results in Three Years

    May 30, 2026

    GWAMNATIN KANO TA BAI WA DALIBAI HUTUN BABBAR SALLAH

    May 20, 2026

    KANO STUDENTS FORUM APPLAUDS GOV. YUSUF’S EDUCATION REFORMS, BACKS SECOND-TERM BID

    May 11, 2026

    AKCILS Hits 50-Year Milestone, Hosts Lavish Golden Jubilee

    April 30, 2026

    UNICEF, WHO, UNDP Donate 45 Motorcycles to Strengthen Healthcare Delivery in Kebbi

    April 29, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    Zulum Directs Distribution of Free Cholera Drugs, Medical Consumables to Health Facilities

    June 1, 2026

    PUTTING CHILDREN FIRST: ONE KANO AGENDA COMMENDS DAN BELLO’S EDUCATIONAL SUPPORT INITIATIVE

    May 25, 2026

    DR. MUZAKKARI DRIVES DIGITAL HEALTH INNOVATION IN KANO STATE

    May 12, 2026

    KSCHMA EXPANDS HEALTH SCHEME TO COVER 6,000 TB PATIENTS IN KANO

    May 12, 2026

    KSCHMA Honours Governor Abba Kabir Yusuf as “Champion of Workers Progress,” Highlights AbbaCare Impact

    May 1, 2026
  • Politics

    AREWA ON THE BRINK OF UNCERTAINTY: OBI AND KWANKWASO’S MANIPULATIVE DECEPTION THAT MAY JEOPARDIZE OUR COLLECTIVE EXISTENCE

    June 3, 2026

    PETER OBI’S ROMANCE WITH A TERRORIST GROUP (IPOB) EXPOSES A DANGEROUS AGENDA AGAINST NIGERIA 

    June 3, 2026

    THROWBACK: ‘IPOB Members not Terrorists, I live With Them’ – Peter Obi

    June 3, 2026

    PETER OBI, IPOB AND THE QUESTIONS THAT STILL DEMAND ANSWERS

    June 3, 2026

    Ayyukan Ci Gaba Za Su Tabbatar Da Nasarar Tinubu A Arewa, Inji Matawalle

    June 1, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » Tinubu Ya Yaba Da Rawar Sojin Ruwa Wajen Kare Arzikin Najeriya
National

Tinubu Ya Yaba Da Rawar Sojin Ruwa Wajen Kare Arzikin Najeriya

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaJune 2, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link
Mutawakkilu Ibrahim Idris
Tinubu Ya Yaba Da Rawar Sojin Ruwa Wajen Kare Arzikin Najeriya
Mutawakkilu Ibrahim Idris
Tinubu Ya Yaba Da Rawar Sojin Ruwa Wajen Kare Arzikin Najeriya

Shugaba kasa Bola Tinubu ya yaba wa Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya bisa rawar da take takawa wajen kare ruwan Najeriya, yana mai cewa ta kasance ginshikin tsaron kasar nan ta ruwa.

Shugaba Tinubu ya bayyana haka a wajen bikin cika shekaru 70 na Sojin Ruwa, wanda aka gudanar a bakin teku na Eko Atlantic da ke Legas a ranar Litinin din nan.

A yayin bikin Shugaba Tinubu ya kaddamar da jiragen ruwa guda uku sannan ya yaba da yadda Sojin Ruwan ke yaki da ‘yan fashi a teku, da satar man fetur, da kamun kifi ba bisa ka’ida ba, da sauran laifuka a yankin Gulf of Guinea.

Ya ce hakan ya inganta tsaro tare da kara samar da man fetur.

Shugaba Tinubu ya kuma gode wa kasashen waje da suka halarci bikin, yana mai cewa hakan ya nuna hadin gwiwa wajen kare teku.

Ya ce ruwan Najeriya na da arziki kuma ginshikin tattalin arzikin kasar ne.

Daga karshe ya yi alƙawarin ci gaba da baiwa Rundunar Sojin Ruwan kayan aiki, da fasaha da horo, sannan ya taya babban hafsan Sojin Ruwa, Vice Admiral Idi Abbas, da jami’ai da iyalansu murna.

Da nasa jawabin, Vice Admiral Abbas ya ce nasarorin da suka samu sun samu ne saboda goyon bayan gwamnati, da sayen Sababbin jiragen ruwa, da hadin gwiwa da sauran hukumomi.

Ya yi alƙawarin ci gaba da amfani da fasaha wajen kare ruwan Najeriya.

Manyan baki a wajen taron sun hada da Gwamnan Legas Babajide Sanwo-Olu, da Gwamnan Kwara AbdulRahman AbdulRazaq, da Mai baiwa Shugaba shawara akan tsaro Nuhu Ribadu, da da manyan jami’an tsaro.

 

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticleSaudiyya Ta Raba Alƙur’ani Miliyan 1.9 Ga Alhazan Bana
Next Article NIGERIANS DESERVE ANSWERS: PETER OBI CANNOT REMAIN SILENT ON HIS IPOB COMMENTS

Related Posts

TINUBU: CIRE TALLAFIN FETUR YA CECI NAJERIYA DAGA DURKUSHEWAR TATTALIN ARZIKI

May 30, 2026

GWAMNATIN TARAYYA TA AYYANA RANAKUN HUTUN BABBAR SALLAH A NAJERIYA

May 26, 2026

VP Shettima Leads Nigerian Delegation to Benin Presidential Inauguration Ceremony

May 23, 2026

Kotu Ta Ɗage Shari’ar Abubakar Malami Zuwa 23 Ga Yuni

May 23, 2026

X-RAY ON KWANKWASO: THE SHOCKING POLITICAL REVELATIONS MANY NEVER EXPECTED

May 10, 2026

NECO 2025: A Triumph for Kano’s Children, A Challenge for the Future

September 19, 2025
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

AREWA ON THE BRINK OF UNCERTAINTY: OBI AND KWANKWASO’S MANIPULATIVE DECEPTION THAT MAY JEOPARDIZE OUR COLLECTIVE EXISTENCE

By Brown Pigeon MediaJune 3, 2026

…The sheer hatred of the North orchestrated by Kwankwaso to quench his hunger for power.…

THE IPOB QUESTION THAT REFUSES TO DIE: WHY PETER OBI’S UNRETRACTED POSITION REMAINS A MAJOR TEST OF HIS 2027 PRESIDENTIAL AMBITION

June 3, 2026

PETER OBI’S ROMANCE WITH A TERRORIST GROUP (IPOB) EXPOSES A DANGEROUS AGENDA AGAINST NIGERIA 

June 3, 2026

THROWBACK: ‘IPOB Members not Terrorists, I live With Them’ – Peter Obi

June 3, 2026

PETER OBI, IPOB AND THE QUESTIONS THAT STILL DEMAND ANSWERS

June 3, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.