
Gwamnan Kano ya miƙa sunan Honourable Murtala Sule Garo domin tantance shi a zauren majalisar dokokin jihar Kano, a matsayin mataimakin gwamna.
Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan jihar Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a shafin sa na facebook
