Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Business
  • Education
  • Featured
  • Health
  • Politics
  • Sports
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook Instagram TikTok
BROWN PIGEON MEDIA
SUBSCRIBE
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FEDERAL GOVERNMENT SUSPENDS PROPOSED WAEC, NECO REGISTRATION FEE HIKE

    July 13, 2026

    FG: FANNIN MA’ADANAI YA JAWO JARIN DALA BILIYAN 3 CIKIN SHEKARU UKU

    June 18, 2026

    GWAMNATIN TARRAYYA TA MUSANTA SHIRIN SOKE HUKUMAR NBAIS

    June 18, 2026

    DEMOCRACY DAY SPEECH: OUR GENERATION MUST SECURE PROSPERITY 

    June 12, 2026

    Senator Barau Reaffirms ECOWAS Parliament’s Commitment to Regional Unity at Commissioning of New ECOWAS Headquarters

    July 3, 2026

    DA DUMI-DUMI: Starmer ya yi Murabus Daga Mukamin Firaministan Birtaniya

    June 22, 2026

    NETANYAHU YA SHA ALWASHIN HANA IRAN MALLAKAR MAKAMIN NUKILIYA

    June 13, 2026

    Girgizar Ƙasa Mai Ƙarfi Ta Hallaka Mutane a Philippines, Ana Fargabar Tsunami a Wasu Ƙasashe

    June 8, 2026

    52 Kano Residents Receive Free Urological Surgeries in Saudi-Supported Medical Outreach

    October 4, 2026

    NIGERIA: A NATION OF HOPE, STRENGTH AND POSSIBILITY

    October 4, 2026

    Waiya Celebrates Nigeria’s 66th Independence Anniversary, Calls for Unity and Peace

    October 1, 2026

    Fatahu Yakasai and the Question of Responsibility: Kano Cannot Afford a Repeat

    September 30, 2026
  • Business

    KASEDA TA GUDANAR DA SHIRIN WAYAR DA KAI GA MSMEs KAN KA’IDOJIN NAFDAC A JIHAR KATSINA

    June 12, 2026

    Dangote Industrialising Africa– NCCIMA DG

    May 17, 2026

    INEC TA BUKACI MASU RIJISTAR KATIN ZABE A KANO DA SU JE SU DUBA SUNAYENSU

    April 27, 2026

    KANO TO HOST NATIONAL LAUNCH OF ECoN INITIATIVE, SET TO DRIVE INNOVATION AND INDUSTRIAL GROWTH IN NORTH-WEST

    April 16, 2026

    NewsNigeria’s Inflation Rate Climbs to 15.38% in March

    April 16, 2026
  • Education

    WAIYA URGES STUDENTS TO UPHOLD DISCIPLINE, PATRIOTISM AT INDEPENDENCE ANNIVERSARY

    October 2, 2026

    WAIYA COMPLETES PhD VIVA VOCE, EARNS NEW ACADEMIC DISTINCTION

    September 22, 2026

    Gov. Yusuf Reaffirms Education Priority, Commends Al-Istiqama University’s Impact

    September 19, 2026

    KANO RANKS FIRST IN EDUCATION SPENDING, SECOND IN CLIMATE GOVERNANCE

    September 13, 2026

    KANO GOVERNMENT INAUGURATES 14-MEMBER COMMITTEE TO OVERSEE HANDOVER OF SORTED RANO FACILITIES TO FEDERAL POLYTECHNIC

    September 11, 2026
  • Featured

    Kano State Government Organises Two-Day Retreat for Online Media Publishers in Jigawa

    January 15, 2026

    Former Kano APC Councilors Hold Special Prayers for Governor Abba Kabir Yusuf

    October 27, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    Kano Government Clarifies Position on Elders Council, Backs Its Own Initiative

    September 7, 2025
  • Health

    NORTH-WEST DEVELOPMENT COMMISSION TEAMS UP WITH DALA ORTHOPAEDIC HOSPITAL TO EASE MEDICAL COSTS

    August 1, 2026

    Kano Government Targets Maternal Mortality with 484 New Mini-Ambulances for Rural Wards

    June 19, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Sayi Ƙananan Motocin Asibiti 484 Domin Taimaka wa Mata Masu Juna Biyu – Kwamishinan Lafiya

    June 19, 2026

    SHAYAR DA NONON UWA ZALLA NA KARE YARA DAGA CUTUTTUKA — KWAMISHINAN LAFIYA

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Asibitocin Kano Ta Tsaurara Matakai Kan Rashin Zuwa Aiki bisa Jadawalin Ayyuka

    June 11, 2026
  • Politics

    WAIYA RECEIVES AHMAD S. ARUWA ON COURTESY VISIT

    September 29, 2026

    Dan Agundi Congratulates 21 New Kano Special Advisers, Urges Commitment to APC’s Success

    September 26, 2026

    KOTU TA SOKE TSAYAR DA PANTAMI A MATSAYIN ƊAN TAKARAR PDP A GOMBE

    September 24, 2026

    BARAU, ABBA AND THE NEW POLITICAL REALITY: WHY THE NOISE FROM SIDELINES WILL NOT DEFINE THEM.

    September 19, 2026

    𝟱𝟬 𝗠𝗔𝗝𝗢𝗥 𝗔𝗖𝗛𝗜𝗘𝗩𝗘𝗠𝗘𝗡𝗧𝗦 𝗢𝗙 𝗣𝗥𝗘𝗦𝗜𝗗𝗘𝗡𝗧 𝗕𝗢𝗟𝗔 𝗔𝗛𝗠𝗘𝗗 𝗧𝗜𝗡𝗨𝗕𝗨

    September 18, 2026
  • Sports

    Bichi First FC Unveils Abubakar Senior as New Technical Adviser

    September 11, 2025

    Mustapha Salisu Makes Azerbaijan Move

    September 9, 2025

    Delta 2025 NYG: Team Kano Finish 9th With 14 Medals

    September 8, 2025

    If Super Eagles Fail to Qualify for World Cup, Nigerians Will Not Forgive Us – Ahmed Musa

    September 6, 2025

    Super Falcons striker and six-time African Women’s Footballer of the Year, Asisat Oshoala, has completed her move from Bay FC to Saudi Women’s Premier League side Al Hilal

    September 3, 2025
  • Videos
  • More
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
BROWN PIGEON MEDIA
Home » WAIYA YA KAFA MAJALISAR MATASA DOMIN KAWO ƘARSHEN FADAN DABA A KANO
News

WAIYA YA KAFA MAJALISAR MATASA DOMIN KAWO ƘARSHEN FADAN DABA A KANO

Brown Pigeon MediaBy Brown Pigeon MediaAugust 31, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email Copy Link
Mutawakkilu Ibrahim Idris
WAIYA YA KAFA MAJALISAR MATASA DOMIN KAWO ƘARSHEN FADAN DABA A KANO

 

Mutawakkilu Ibrahim Idris
WAIYA YA KAFA MAJALISAR MATASA DOMIN KAWO ƘARSHEN FADAN DABA A KANO

Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya kafa wata Majalisar Matasan da ke da alaƙa da harkar daba, da nufin samar da hanyoyin sasanta rikice-rikice da kawo ƙarshen matsalar fadan daba a faɗin jihar.
An kafa majalisar ne domin haɗa kai da matasan da abin ya shafa, tare da samar da wata kafa ta tattaunawa, fahimtar juna da sulhu, domin dakile tashe-tashen hankula da rikice-rikicen da ke faruwa tsakanin ƙungiyoyin matasa.

 

Majalisar za ta kasance ƙarƙashin jagorancin Malam Abdullahi, wanda zai jagoranci ayyukanta tare da sauran shugabannin da aka zaɓa, domin tabbatar da cimma manufofin da aka kafa majalisar a kansu.
Haka kuma, an kafa kwamitoci daban-daban da za su mayar da hankali kan fannoni daban-daban na matsalar daba, ciki har da gano musabbabin rikice-rikicen matasa da samar da hanyoyin magance su tun daga tushe.

 

Kwamitocin za su kuma mayar da hankali wajen sasanta rikice-rikice tsakanin ƙungiyoyin matasa, wayar da kan matasa game da illolin daba, da kuma haɗin gwiwa da hukumomin tsaro da sauran masu ruwa da tsaki wajen tabbatar da zaman lafiya.

 

Da yake bayyana manufar kafa majalisar, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya ya ce gwamnatin Jihar Kano ta himmatu wajen tabbatar da zaman lafiya da tsaro a faɗin jihar, musamman ganin yadda matsalar daba ke haifar da asarar rayuka da dukiyoyi a wasu yankunan jihar.

 

Kwamishinan ya bayyana cewa gwamnatin jihar za ta yi aiki kafada da kafada da sabbin shugabannin da kwamitocin da aka kafa domin samar da ingantattun hanyoyin magance matsalar daba da kuma kawo ƙarshen rikice-rikicen matasa a Kano.

 

Ya kuma yi kira ga matasa da su rungumi zaman lafiya tare da kauce wa duk wani abu da ka iya haddasa tashin hankali, yana mai jaddada cewa haɗin kan gwamnati, matasa da al’umma shi ne ginshiƙin samun nasarar yaki da matsalar daba.

 

Kwamared Waiya ya ce ta hanyar tattaunawa, sulhu, wayar da kai da haɗin gwiwa tsakanin gwamnati da matasa, za a iya samar da mafita mai ɗorewa da za ta taimaka wajen tabbatar da zaman lafiya da tsaro a Jihar Kano.

Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram Email VKontakte WhatsApp Copy Link
Previous ArticleWAIYA YA KARƁI ƘUNGIYAR ABBA GARO MANUFA ƊAYA, TA ƘARA JADDADA GOYON BAYAN TINUBU DA ABB
Next Article KANO GOVT MOVES TO END THUGGERY AS WAIYA ESTABLISHES YOUTH PEACE COUNCIL

Related Posts

52 Kano Residents Receive Free Urological Surgeries in Saudi-Supported Medical Outreach

October 4, 2026

NIGERIA: A NATION OF HOPE, STRENGTH AND POSSIBILITY

October 4, 2026

Waiya Celebrates Nigeria’s 66th Independence Anniversary, Calls for Unity and Peace

October 1, 2026

Fatahu Yakasai and the Question of Responsibility: Kano Cannot Afford a Repeat

September 30, 2026

NIGERIAN DEMOCRACY WORKING GROUP URGES RESTRAINT OVER REPORTED KANO RALLY

September 30, 2026

KANO AT A CRITICAL TURNING POINT: TRADITIONAL AUTHORITY MUST NOT COLLIDE WITH CONSTITUTED AUTHORITY

September 30, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • YouTube
  • TikTok
  • Telegram
  • WhatsApp
Latest Posts

52 Kano Residents Receive Free Urological Surgeries in Saudi-Supported Medical Outreach

By Brown Pigeon MediaOctober 4, 2026

By najeeb nasir Ibrahim  KANO, October 3, 2026 — Fifty-two residents of Kano…

NIGERIA: A NATION OF HOPE, STRENGTH AND POSSIBILITY

October 4, 2026

WAIYA URGES STUDENTS TO UPHOLD DISCIPLINE, PATRIOTISM AT INDEPENDENCE ANNIVERSARY

October 2, 2026

Waiya Celebrates Nigeria’s 66th Independence Anniversary, Calls for Unity and Peace

October 1, 2026

Fatahu Yakasai and the Question of Responsibility: Kano Cannot Afford a Repeat

September 30, 2026
© 2026 Brown Pigeon Media. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.