Author: Brown Pigeon Media

Ba boyayyen abu ba ne cewa siyasar Kano ba ta taɓa zama al’ada ba. Daga Nworisa Michael Mai Gudanarwa, Inter-tribe Community Support Forum Ba boyayyen abu ba ne cewa siyasar Kano ba ta taɓa zama al’ada ba. Tana bayyana makomar siyasar ƙasa, tana tasiri kan alkiblar siyasar Arewa, kuma a tarihi ta taka muhimmiyar rawa wajen tantance wanda zai zauna a cibiyar mulki a Abuja. Don haka, nazarin siyasar Kano ba wai aiki ne na yanki kaɗai ba; hulɗa ce da zuciyar dimokuraɗiyyar Nijeriya gaba ɗaya. A yau, mutane biyu ne suka fi jan hankali a wannan tattaunawa: Sanata Rabiu…

Read More

Daga Mohammed Babagana Abubakar A dandalin siyasar Nijeriya, akwai wasu ‘yanwasa da suka kware wajen abin da masu nazari ke kira dabarar kawar da hankali: wato haifar da hayaniya mai yawa kan zargin rashin adalci a daidai lokacin da tasirinsu a siyasa ke dusashewa. Kalaman da Alhaji Buba Galadima ya rika yi a baya-bayannan kan Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, da kuma Daraktan Hukumar Tsaro ta DSS a Kano, misali ne karara na wannan salo. Zarge-zargen rashin adalci da kuma kama masu adawa da gwamnati da cewar ana farautarsu na nuna tamkar jihar na…

Read More

Ayatollah Khamenei Kafar watsa labaran gwamnatin Iran ta ce an kashe Jagoran Addinin ƙasar Ayatollah Ali Khamenei a harin da Isra’ila da Amurka suka kai, lamarin da ya sanya kiraye-kiraye ga rundunar juyin-juya-hali ta Revolutionary Guards domin ta ɗauki matakin ramuwar gayya. Gidan talbijin na ƙasar Iran ranar Lahadi ya sanar da makokin kwana 40 tare da bayar da hutun kwana bakwai bayan kisan shugaban addinin ƙasar mai shekara 86, wanda ke kan mulki tun shekarar 1989. Kafofin watsa labaran Iran sun ruwaito cewa a kashe ‘yar Ayatollah Ali Khamenei da jikarsa da kuma surukinsa a harin.…

Read More

The Kano State Government has strongly dismissed allegations by Buba Galadima accusing Governor Abba Kabir Yusuf and the Kano State Director of the Department of State Services (DSS) of suppressing opposition voices, describing the claims as false, malicious, and politically motivated. At a press briefing  on Friday the Commissioner for Information and Internal Affairs, Ibrahim Abdullahi Waiya, said the allegations lacked any factual basis and were aimed at tarnishing the image of the governor and undermining public confidence in democratic institutions. According to the commissioner, the claims resurfaced shortly after Galadima’s removal as Chairman of the Board of Kano…

Read More

Hukumar Karbar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci ta Jihar Kano ta Karbo motocin gwamnati daga hannun wasu kwamishinoni da suka yi murabus daga majalisar zartarwa ta jihar. An gudanar da aikin karbar motocin ne a ranar Alhamis ta hannun jami’an hukumar, bayan da aka ce tsofaffin kwamishinonin sun ki mayar da motocin gwamnati duk da rokon da aka yi musu sau da dama. Mutanen da abin ya shafa sun hada da Air Vice Marshal Ibrahim Umar (mai ritaya), tsohon Kwamishinan Tsaro na Cikin Gida; Mustapha Rabiu Kwankwaso, tsohon Kwamishinan Matasa da Wasanni; Dr. Yusuf Ibrahim Kofar Mata,…

Read More

Ku dawo da motocin da ku ka tafi da su – AKY gaTsoffin Kwamishinonin da su ka bi Kwankwaso By: Mutawakkilu  Cibiyar yaɗa labarai ta gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf (AKY Media Centre) ta bukaci tsoffin Kwamishinonin da suka ajiye mukamansu a kwanaki baya da su dawo da duk kadarorin gwamnati dake hannunsu kamar yadda doka ta tanada. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Cibiyar da rabawa manema labarai a kano. Idan za a iya tunawa waɗannan tsofaffin kwamishinonin sun sauka daga mukamansu ne da kansu, saboda ba za su goyi bayan matakin…

Read More

AMNESTY INTERNATIONAL: ALLEGATIONS AGAINST KANO STATE GOVERNMENT, FALSE, MISLEADING, AND UNFOUNDED The attention of the Kano State Government has been drawn to a publication by Amnesty International titled “Kano: Escalating Repression Endangers Freedom of Expression,” alleging a pattern of arrests, detention, and harassment of individuals for criticizing the Governor of Kano State, Alhaji Abba Kabir Yusuf, by security agencies at the instance of the Kano State Government The Kano State Government hereby categorically rejects these allegations as misleading, unfounded, and a gross misrepresentation of facts. Let it be clearly known that, the administration of Governor Abba Kabir…

Read More

Kano Government Strengthens Media Collaboration, Urges Publicity of Governor’s Achievements in Tertiary Institutions Author – Mutawakkilu The Kano State Government has reiterated its commitment to strengthening collaboration with Public Relations Officers of tertiary institutions to enhance the dissemination of government achievements across the state. The Commissioner for Information and Internal Affairs, Ibrahim Abdullahi Waiya, made this known while addressing journalists in his office, explaining that the meeting focused on two major agendas aimed at improving public communication. According to him, the first agenda centered on building stronger synergy between the Ministry of Information and Public…

Read More

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ranar 27 ga wannan wata na Fabrairu a matsayin ranar fara hutun Azumin Ramadan da Sallah ga dukkanin makarantun firamare da sakandare na gwamnati da masu zaman kansu a fadin jihar. A wata sanarwa da Daraktan wayar da Kai na ma’aikatar Ilimi ta jihar Kano Musbahu Sani Yakasai ya fitar, ya ce daliban firamare da sakandire za su fara hutun ne daga Lahadi 1 ga Maris, 2026 kamar yadda jadadalin karatun bana ya nuna. Sanarwar ta bukaci iyaye da su je daukar ‘ya’yansu tun da safiyar ranarJuma’a 27 ga Fabrairu, 2026 domin fara hutun.…

Read More

Gwamnatin jihar Kano, ta sanar da kaddamar da wani sabon dandali da gwamnatin jihar ta samar domin inganta daidaito da tsari a yada manufofi da shirye-shiryen gwamnati, tare da dakile rudani ko sabanin bayanai a manyan makarantun gaba da sakandire a jihar. Kwamishinan ma’aikatar yada labarai da al’amuran cikin gida na jihar Ibrahim Abdullahi Waiya, ya bayyana hakan a yayin ganawarsa da manema labarai a ofishinsa, lokacin kaddamar da kwamatin wanda ya hada da jami’an hulda da jama’a na makarantun gaba da sakandire a jihar. Yace ayyukan cigaban ilimi a kano ya wuce zato, musamman idan akayi la’akari da fifikon…

Read More