By Khadijah Shehu Abdulkareem

Tinubu bayyana hakan ne yayin ganawarsa da gwamnan jihar Dikko Radda da wasu shugabannin jihar a fadar gwamnati.
Tinubu ya kuma jaddada muhimancin magance matsalar tsaro a faɗin ƙasar.
Ya kuma buƙaci a rika samun rahoton aiki kullum daga Katsina.
Shugaban ya ce dole ne a kare rayuka da yara da wuraren ibada da kasuwanci.
